Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button Do not stop if the convoy is attacked! Play Button kada ka TSa-ya in an ka-wo wa aya-reen par-ma-kee! Kada ka tsaya in an kawo wa ayarin farmaki!
Play Button Drive a minimum of 3 kms before stopping. Play Button tuKa har say kayee keelo-meeta ook-koo ka-pen ka TSa-ya Tuƙa har sai kayi kilomita 3 (ukku) kafin ka tsaya
Play Button Following distance is 100m on open highway. Play Button Ka-eedar ben joo-na ee-tachee meeta daree a-kan man-yan han-yo-yee Ƙa'idar bin juna itace mita 100 akan manyan hanyoyi
Play Button Following distance is 50m in towns. Play Button a chee-ken garoo-roowa, Ka-eedar ben joo-na eeta-chey meeta ham-sen TSa-ka-nen mota da mota A cikin garuruwa, ƙa'idar bin juna itace mita 50 (hamsin) tsakanin mota da mota
Play Button When stopped on the road, keep enough space between vehicles to drive around if required. Play Button ee-dan an TSa-ya kan han-ya ka bar isas-shen pee-len da mota zata eeya joo-yawa en booka-tar yen haka ta tasoo Idan an tsaya kan hanya, ka bar isasshen filin da mota zata iya juyawa in bukatar yin haka ta taso
Play Button If you lose sight of the convoy, slow down and wait for a military truck to pass you, and follow it. Play Button ee-dan aya-reen soon Bachey maka, ka jeera har sai wata motar soja ta-zo ta shee-ge ka sai ka bee-ta Idan ayarin sun ɓace maka, ka jira har sai wata motar soja tazo ta shige ka, sai ka bita
Play Button No weapons. Play Button bah ma-ka-may Ba makamai
Play Button No cell phone use. Play Button an hana an-pa-nee da wa-yar sa-loo-la An hana anfani da wayar salalula
Play Button Do not throw food or water to the locals. Play Button kada ka jeepa wa moo-ta-nen woo-reen aben-chee ko roowa Kada ka jefa wa mutanen wurin abinci ko ruwa
Play Button No littering or dumping trash on military camps or staging areas. Play Button ba a yarda a wa-TSar da shara a san-sa-no-neen soja ko woo-ra-ren ta-ron soja bah Ba'a yarda a watsarda shara a sansanonin soja ko wuraren taron soja ba
Play Button Go around any broken down truck in the convoy. Play Button ka bee ta gepen dook wata motar da ta la-la-chee da-key chee-ken aya-reen ka woo-chee Ka bi ta gefen duk wata motar da ta lalace dake cikin ayarin, ka wuce
Play Button No flashing beacons. Play Button kada ayee an-pa-nee da ala-mo-mee ma-soo has-key Kada ayi anfani da alamomi masu haske
Play Button Fuel vehicle every time vehicle stops. Play Button dook sad-da motar ta TSa-ya ka sa mata mai Duk sadda motar ta tsaya, ka sa mata mai
Play Button Food is provided at some military camps when available. Play Button akan bada aben-chee a wa-soo san-sa-no-nen soja in akwey shee Akan bada abinci a wasu sansanonin soja in akwai shi
Play Button Bring plenty of food and water with you. Play Button kazo da abinchee da roowan sha masu yawa Kazo da abinci da ruwan sha masu yawa
Play Button If you have to stop for any reason and the convoy continues, wait for help from the military. Play Button in wata la-lu-ra tasa ka TSa-ya, am-ma koo-ma ay-areen sooka chee gaba da ta-pee-ya ka jee-ra soja soo kawo maka tai-ma-ko In wata lalura tasa ka tsaya, amma kuma ayarin suka ci gaba da tafiya, ka jira soja su kawo maka taimako
Play Button They will escort you back into position. Play Button za-soo yee maka rakee-ya har ka koma een-da kakey Zasu yi maka rakiya har ka koma inda kake
Play Button No fighting or arguing with any other driver over position in convoy. Play Button an hana paDa ko wata gar-da-ma TSaka-nen dee-rebo-bee kan een-da ko wan-nen-soo zai ka-san-che a chee-ken aya-ree An hana faɗa ko wata gardama a tsakanin direbobi kan inda kowannensu zai kasance a cikin ayari
Play Button Drive in a single file. Play Button ku too-Ka mo-tochen-koo Daya ba-yan Daya chee-ken lay-ee goo-da Ku tuƙa motocinku, ɗaya bayan ɗaya, cikin layi guda
Play Button Be prepared to stop and assist broken down trucks. (Note: This is an instruction for bobtail drivers.) Play Button ka zama chee-ken shee-reen TSa-yawa don tai-ma-ka wa mo-to-chen da soo-ka la-la-chey a kan han-ya Ka zama cikin shirin tsayawa don taimaka wa motocin da suka lalace akan hanya
Play Button Report any problems with other drivers to the convoy commander. Play Button in kana da ma-TSa-la da saw-ran dee-rebo-bee, ka ga-ya wa kwa-man-dan aya-ree In kana da matsala da sauran direbobi, ka gaya wa kwamandan ayari
Play Button No drug or alcohol use while driving. Play Button an hana anpa-nee da aben sha mai sa maye ko gee-ya a lo-ka-chen da akey tooka mota An hana anfani da abin sha mai sa maye ko giya a lokacinda ake tuka mota
Play Button Know how to change tires and have proper tools. Play Button ya ka-mata ka san yad-da akey chan-ja taya koo-ma ka ta-bat-ta kana da ka-yan ay-kee Ya kamata ka san yadda ake chanja taya, kuma ka tabatta kana da kayan aiki
Play Button Loads, straps, chains, and tires are the drivers' responsibility. Play Button kaya, ee-gee-yo-yee, sar-Ko-Kee da ta-yo-yee dook al-ha-keen dee-rebo-bee ney Kaya, igiyoyi, sarƙoƙi da tayoyi duk alhakin direbobi ne
Play Button Check every time the convoy stops. Play Button dook sad-da aya-ree ya TSa-ya ka ben-chee-ka Duk sadda ayari ya tsaya, ka bincika
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page