Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button Please wait for an interpreter. Play Button don al-lah, ka jeera tapenta Don Allah, ka jira tafinta
Play Button Please turn off your camera. Play Button don al-lah, kashey kyama-rar-ka Don Allah, kashe kyamararka
Play Button Please turn off your recorder. Play Button don al-lah, kashey rako-dar-ka Don Allah, kashe rakodarka
Play Button Here is a copy of our ground rules. Play Button ga kopen Ka-eedo-jen-moo Ga kofen ƙa'idojinmu
Play Button Sign here if you agree to follow the ground rules. Play Button sa han-noo-a nan een ka yar-da zaka yee aikee da Ka-eedo-jen-moo Sa hannu anan in ka yarda zaka yi aiki da ƙa'idojinmu
Play Button This is not the public affairs office. Play Button wan-nan ba opee-shen hoolDa da jama-a ba-ney Wannan ba opishin hulɗa da jama'a bane
Play Button I am not an official spokesperson. Play Button nee ba mai magana da soonan hookooma ba-ney Ni ba mai magana da sunan hukuma bane
Play Button He does not wish to give an interview. Play Button baya son ayee heera da-shee Baya son a yi hira da shi
Play Button She does not wish to give an interview. Play Button bata son ayee heera da eeta Bata son ayi hira da ita
Play Button Do not take photos here. Play Button kada ka Dau-kee hotoona a nan Kada ka ɗauki hotuna a nan
Play Button Do not take videos here. Play Button kada ka Dau-kee hotoo-nan bee-dee-yo a nan Kada ka ɗauki hotunan bidiyo a nan
Play Button Do not take photos of this place. Play Button kada ka Dau-kee hoton wan-nan woo-ren Kada ka ɗauki hoton wannan wurin
Play Button Do not take videos of this place. Play Button kada ka Dau-kee hoton bee-dee-yo na wan-nan woo-ren Kada ka ɗauki hotunan bidiyo na wannan wurin
Play Button Do not take photos of this piece of equipment. Play Button kada ka Dau-kee hoton wan-nan kayan Kada ka ɗauki hoton wannan kayan
Play Button Do not take videos of this piece of equipment. Play Button kada ka Dau-kee hoton bee-dee-yo na wan-nan kayan Kada ka ɗauki hoton bidiyo na wannan kayan
Play Button You cannot enter this area now. Play Button yanzoo ba zaka eeya sheega wan-nan woo-ren ba Yanzu ba zaka iya shiga wannan wurin ba
Play Button For security reasons, I cannot address this question. Play Button sabo-da dalee-lan TSaro, ba zan eeya amsa wan-nan tam-ba-yar ba Saboda dalilan tsaro, ba zan iya amsa wannan tambayar ba
Play Button I cannot address that question until the investigation is finished. Play Button ba zan eeya amsa tam-ba-yar ba say bayan an gama ben-chee-ken da akey Ba zan iya amsa tambayar ba sai bayan an gama binciken da ake
Play Button We do not discuss personnel or equipment strength with the media. Play Button bama bada baya-nen yawan ma-aykatan ko kayan aykee ga Yan jaree-da Bama bada bayanin yawan ma'aikata ko kayan aiki ga 'yanjarida
Play Button We do not discuss future operations with the media. Play Button bama magana kan aiyoo-kan dakey gabanmoo da Yan jaree-da Bama magana kan aiyukkan dake gabanmu da 'yanjarida
Play Button We do not discuss nuclear operations with the media. Play Button bama maga-nar aiyoo-kan nookee-leeya da Yan ja-ree-da Bama maganar aiyukkan nukiliya da 'yanjarida
Play Button We do not discuss chemical operations with the media. Play Button bama zan-chen da ya sha-fee gooba da Yan jaree-da Bama zancen da ya shafi guba da 'yanjarida
Play Button We do not discuss biological operations with the media. Play Button bama maga-nar maka-mai masoo gooba da Yan jaree-da Bama maganar makamai masu guba da 'yanjarida
Play Button We do not have information on this subject. Play Button bamoo da wanee ba-ya-nee kan wan-nan ba-too Bamu da wani bayani kan wannan batu
Play Button Names cannot be released until victims' relatives are notified. Play Button ba za a eeya paDar soo-na-yen ba say bayan an sanar-da dan-gen-soo Ba za'a iya faɗar sunayen ba sai bayan an sanarda danginsu
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page