Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button ___ will be here soon. Play Button ___ zai zo nan bada jeema-wa ba ___ zai zo nan bada jimawa ba
Play Button I will call on you to speak. Play Button zan nemey ka kayee magana Zan neme ka kayi magana
Play Button He will call on you to speak. Play Button zai nemey ka kayee magana Zai neme ka kayi magana
Play Button She will call on you to speak. Play Button zata nemey ka kayee magana Zata neme ka kayi magana
Play Button Please ask only one question each time you are called on. Play Button don al-lah, ka amsa tam-baya Daya kawai dook lokacheen-da aka nemey ka Don Allah, ka amsa tambaya ɗaya kawai duk lokacinda aka neme ka
Play Button You may ask one legitimate follow-up question per turn. Play Button zaka eeya sakey yen wata tambaya Daya ta keer-kee dook sada aka jooyo kanka Zaka iya sake yin wata tambaya ɗaya ta kirki duk sadda aka juyo kanka
Play Button Please wait for the interpreter to translate your question. Play Button don al-lah ka jee-ra tah-penta ya pas-sara tam-bayaar taka Don Allah ka jira tafinta ya fassara tambayar taka
Play Button Please wait for the interpreter to translate your answer. Play Button don al-lah ka jee-ra ta-penta ya pas-sara amsarka Don Allah ka jira tafinta ya fassara amsarka
Play Button That is a separate question; there may be time to address it later. Play Button wan-nan wata tam-baya chey ta da-bam, Keela za a samee lokachee daga baya a bada amsarta Wannan wata tambaya ce ta daban, ƙila za'a sami lokaci daga baya a bada amsarta
Play Button We ran out of time. Play Button lokachee ya Koore mana Lokaci ya ƙure mana
Play Button If he promised you information, be sure to give your contact information to ___. Play Button eedan yayee al-Kawa-ren baka ba-yanee, ka tabatah ka bar bayah-nen yad-da za a sameka a woo-ren ___ Idan yayi alƙawarin baka bayani, ka tabatta ka bar bayanin yadda za'a same ka a wurin ___
Play Button If she promised you information, be sure to give your contact information to her. Play Button eedan tayee al-Kawa-ren baka ba-yanee, ka tabatah ka bar mata bayah-nen yad-da za a sameka Idan tayi alƙawarin baka bayani, ka tabatta ka bar mata bayanin yadda za'a same ka
Play Button If I promised you information, be sure to give your contact information to me. Play Button eedan nayee al-Kawa-ren baka ba-yanee, ka tabatah ka bar min bayah-nen yad-da za a sameka Idan nayi alƙawarin baka bayani, ka tabatta ka bar min bayanin yadda za'a same ka
Play Button Another session will take place later today. Play Button za a sakey wanee zama een an jeema a yau Za'a sake wani zama in an jima a yau
Play Button Thanks for your cooperation. Play Button an godey da haDen kan da ka bada An gode da haɗin kan da ka bada
Play Button Thanks for your understanding. Play Button an godey da pah-hem-tar-ka An gode da fahimtarka
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page