Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button What foreigners live in this area? Play Button waDan-ne eereen ba-Kee Yan Kasa-shen wajeh ne key zaw-nee a wan-nan wooree? Waɗanne irin baƙi 'yan ƙasashn waje ne ke zaune a wannan wuri?
Play Button What foreigners have you observed in this area? Play Button waDan-ne eereen ba-Ken moo-tanee ney ka loora da soo a wan-nan wooree? Waɗanne irin baƙin mutane ne ka lura da su a wannan wuri?
Play Button Where is the exact location of the foreigners' home? Play Button a eena geedan ba-Ken moota-nen yakey? A ina gidan baƙin mutanen yake?
Play Button When was the last time you saw these foreigners? Play Button yaw-shey ka yee wa ba-Ken ganee na Kar-shey? Yaushe kayi wa baƙin gani na ƙarshe?
Play Button What country are these individuals from? Play Button waDan-nan moota-ney, Yan wachey Kasa ney? Waɗanan mutane, 'yan wace ƙasa ne?
Play Button When did they arrive here? Play Button yaw-shey sooka eesow a nan? Yaushe suka iso a nan?
Play Button How did they get here? Play Button ya-yah sooka zow nan? Yaya suka zo nan?
Play Button What local people have you observed associating with these foreigners? Play Button waDan-ne moota-ne ma-zaw-na nan ney ka-ga soona choo-Danya da ba-Ken? Waɗanne mutane mazauna nan ne kaga suna cuɗanya da baƙin?
Play Button At what places do the foreigners routinely gather or meet? Play Button ga-lee-bee a eena ney waDan-nan ba-Ken sooka sa-bah ta-roo-wa? Galibi a ina ne waɗanan baƙin suka saba taruwa?
Play Button What vehicles do these foreigners drive? Play Button waDan-ne eereen mow-tow-chee ne ba-Ken soo-key jah? Waɗanne irin motoci ne baƙin suke ja?
Play Button What are their names? Play Button mee-ney ney soona-yen-soo? Mine ne sunayensu?
Play Button What group (cell) do they belong to? Play Button soo Yan wachey Koon-geeya che? Su 'yan wace ƙungiya ce?
Play Button Do you know of any plans to attack US facilities? Play Button kana saney da wanee shee-ren kay-wa kada-row-reen amoorka haree? Kana sane da wani shirin kaiwa kadarorin Amurka hari?
Play Button Who will conduct this attack? Play Button soo wa-yeh za-soo ka-wo haren? Su waye zasu kawo harin?
Play Button When will this attack take place? Play Button yaw-shey za-ah ka-wo haren? Yaushe za'a kawo harin?
Play Button Where will the attack take place? Play Button a eena za-a kay haren? A ina za'a kai harin?
Play Button When did you last hear about this attack? Play Button toon yaw-shey ney a karon Kar-shey kajee la-ba-reen wan-nan haren? Tun yashe ne, a karon ƙarshe, kaji labarin wannan harin?
Play Button Which group is planning to conduct this attack? Play Button wachey Kun-gee-ya che ke shee-reen ta ka-wo wan-nan haren? Wace ƙungiya ce ke shirin ta kawo wannan harin?
Play Button What groups or individuals in this area express anti-US sentiment? Play Button waDan-ne Koon-geeyow-yee kow moota-ney ney suke bay-yana ada-wa ga amoorka? Wadanne ƙungiyoyi ko mutane ne suke bayyana adawa ga Amurka?
Play Button What groups or individuals in this area express anti-host nation sentiment? Play Button waDan-ne Koon-geeyow-yee kow moota-ney ney ke noona-wa gwam-na-ten Kasar nan ada-wah? Waɗanne ƙungiyoyi ko mutane ne ke nunawa gwamnatin ƙasar nan adawa?
Play Button What individuals or groups routinely travel outside of this country? Play Button waDan-ne Koon-geeyow-yee kow moo-ta-ney ney suka cheeka yawan ta-peeya-h zoowa Kasa-shen wajey? Waɗanne ƙugiyoyi ko mutane ne suka cika yawan tafiya zuwa ƙasashen waje?
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page