Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button What communicable diseases in the local population pose the greatest risk to visiting foreigners? Play Button waDan-ney ereen choot-tuka ney na moota-nen wan-nan wooree sooka pee zama bara-zana ga ba-Kee masoo zee-ya-rar nan? Waɗanne irin cutukka ne na mutanen wannan wuri suka fi zama barazana ga baƙi masu ziyarar nan?
Play Button What medical conditions are the most common cause of death in this area? Play Button waDan-ne eereen aboo-boo-wa ne sooka pee jan-yoh yawan moo-too-war moota-ney a wooren? Waɗanne irin abubuwa ne suka fi janyo yawan mutuwar mutane a wurin?
Play Button Who is the local physician in this area? Play Button wa-ye lee-kee-tan yan-ken? Waye likitan yankin?
Play Button Where is he located and how can I contact him? Play Button a eena yakey zaw-ne kooma yaya zan yee een toon-too-Be shee? A ina yake zaune kuma yaya zanyi in tuntuɓe shi?
Play Button What parasites exist in local food and water? Play Button waDan-ney eereen Kwa-ree ne ake sa-moo a chee-ken aben-chee da roowa? Waɗanne irin Kwari ne ake samu a cikin abinci da ruwa?
Play Button What diseases infect newborn children? Play Button waDan-ne eereen choot-tuka ne sooka pee sha-hoo-war jah-ree-ran da ba-a Dadey da hay-hoo-wa ba? Waɗanne irin cutukka ne suka fi shahuwar jariran da ba'a ɗade da haihuwa ba?
Play Button What chemical residues or foreign substances exist in the environment and may contribute to illness? Play Button waDan-ney eereen haleet-too ney ke chee-ken yana-yee, waDanda ke had-da-sa ka-moo-wa da ra-shen la-peeya? Waɗanne irin halittu ne ke cikin yanayi waɗanda ke haddasa kamuwa da rashin lafiya?
Play Button What sexually transmitted diseases are common in the local populace? Play Button waDan-ney eereen choot-took-ka ney aka pee sa-moo daga jee-ma-ee TSaka-neen moota-nen wan-nan wooree? Waɗanne irin cuttukka ne aka fi samu daga jima'i tsakanin mutanen wannan wuri?
Play Button What diseases infect local livestock? Play Button waDan-ney eereen choot-took-ka ney sooka fee da-moon dab-bo-been wan-nan wooreen? Waɗanne irin cuttukka ne suka fi damun dabbobin wannan wurin?
Play Button What sanitation problems affect the local population? Play Button waDan-ney eereen maTSa-low-len TSabta ney ja-ma-ar wan-nan wooren sooka pee pa-mah da soo? Waɗane irin matsallolin tsabta ne jama'ar wannan wurin suka fi fama da su?
Play Button Is there any nuclear, biological or chemical contamination in the area? Play Button akwey wasoo aboo-boo-wa da maka-man noo-kee-lee-yah ma-soo gooba kwo na kee-meey-ya sooka goor-Ba-ta a wan-nan wooren? Akwai wasu abubuwa da makaman nukiliya, masu guba ko na kimiyya suka gurɓata a wannan wurin?
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page