Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button Do you know anyone who is employed on the US facility? Play Button akwey wanda kaa sanee daga chee-ken ma-soo ay-kee a san-sa-nen amoorka? Akwai wanda ka sani daga cikin masu aiki a sansanin na Amurka?
Play Button Do you know of anyone who works with US forces who has participated in anti-US, anti-coalition, or anti-government protests? Play Button akwey wanda ka sanee yana ay-kee da sow-jan amoorka am-ma kooma yana shee-ga chee-ken wata zanga-zangar noona Kee-y-ya-ga amoorka ko Kawa-yenta ko gwam-na-tee? Akwai wanda ka sani yana aiki da sojan Amurka amma kuma yana shiga cikin wata zanga-zangar nuna ƙiyayya ga Amurka ko ƙawayenta ko gwamnati?
Play Button Do you know anyone who is employed on the US facility that has expressed dislike or displeasure toward the US or coalition forces? Play Button ka saan wanee dakey ay-kee a wata ma-ay-katar amoorka wanda ya taBa bay-yanah ra-shen jen da-Dee gamey da amoorka ko koma sow-jan Kawan-chey? Ka san wani dake aiki a wata ma'aikatar Amurka wanda ya taɓa bayyana rashin jin daɗi gameda Amurka ko kuma sojan ƙawance?
Play Button Do you know of anyone who works on a US facility that has been approached by an anti-US or anti-coalition group? Play Button ka san wanee dake wa amoorka ay-kee wanda wasoo da ba-sa son amoorka ko Kawa-yenta sooka toon-too-Be shee? Ka san wani dake wa Amurka aiki wanda wasu da basa son Amurka ko ƙawayenta suka tuntuɓe shi?
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page