Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button What groups in this area are threats to US Forces? Play Button waDan-ney Koon-gee-yow-yee ne a wan-nan wooren ke zaman bara-zana ga sow-jan amoorka? Waɗanne ƙungiyoyi ne a wannan wurin ke zaman barazana ga sojan Amurka?
Play Button Is this shop normally open in the morning? At what times? Play Button daman an saba boo-Dey wan-nan sha-gon da sa-pey? Karpey nawa aka sa-ba boo-Dey shee ney? Daman an saba buɗe wannan shago da safe? Ƙarfe nawa aka saba buɗe shi ne?
Play Button Is this shop normally open in the afternoon? At what times? Play Button daman an saba boo-Dey wan-nan sha-gon da ra-na? da Karpey nawa aka sa-ba boo-Dey shee ne? Daman an saba buɗe wannan shagon da rana? Da ƙarfe nawa aka saba buɗe shi ne?
Play Button Is this shop normally open in the evening? At what times? Play Button daman an saba boo-Dey wan-nan sha-gon da mare-chey? da Karpey nawa? Daman an saba buɗe wannan shagon da marece? Da ƙarfe nawa?
Play Button Is this vehicle normally located here at this time of day? Play Button daman a nan aka saba ajee-ye wan-nan mow-tar kool-loom a wan-nan low-ka-chen? Daman a nan aka saba ajiye wannan motar kullum a wannan lokacin?
Play Button Where is the owner of this vehicle? Play Button eena mai mow-tar yakey? Ina mai motar yake?
Play Button Move the vehicle. Play Button Daukey mow-tar nan daga nan Ɗauke motar nan daga nan
Play Button Who are those people over there? Play Button waDan-chan moota-nen, soo wa-ye ney? Waɗancan mutanen, su waye ne?
Play Button Who owns this business? Play Button sana-ar waney ney wan-nan? Sana'ar wane ne wannan?
Play Button Move that object off the road. Play Button Daw-key wanchan aben daga kan tee-tee Ɗauke wancan abin daga kan titi
Play Button Who lives in that home? Play Button wah ke zaw-ney a geedan chan? Wa ke zaune a gidan can?
Play Button How far away is this town? Play Button meenee nee nee-san garen daga nan? Mine ne nisan garin daga nan?
Play Button Where can I find the local ___? Play Button eena zan sa-mee ___ nah wan-nan wooren? Ina zan sami___ na wanan wurin?
Play Button Where is the sewer access? Play Button eena ma-shee-gen lamba-too? Ina mashigin lambatu?
Play Button Who owns weapons in this area? Play Button wah ke da maka-mae a wan-nan wooren? Wa ke da makamai a wannan wurin?
Play Button These are secured areas. Play Button waDan-nan TSara-roon woora-rey ney Waɗanan tsararrun wurare ne
Play Button This is a blocked area. Play Button wan-nan yan-ken an tow-shey shee Wannan yankin an toshe shi
Play Button This area is off limits. Play Button bah a sheega wan-nan wooren Ba'a shiga wannan wurin
Play Button The barriers will prevent any attacks. Play Button ka-ree-yar zata hana a eeyah kai dook wanee par-makee Kariyar zata hana a iya kai duk wani farmaki
Play Button Don't move. Play Button kada ka mow-TSa Kada ka motsa
Play Button Move fast! Play Button yee saw-ree! Yi sauri!
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page