 |
Do you have fuel pits? |
 |
 |
koona-h da ra-moon mai? |
 |
Kuna da ramun mai? |
 |
 |
Are firefighters available during refueling? |
 |
 |
akwey ma-ay-katan kashey go-ba-rah lo-kachin-da akey sa-key shan mai? |
 |
Akwai ma'aikatan kashe gobara lokacinda ake sake shan mai? |
 |
 |
How much fuel do your trucks hold? |
 |
 |
mee ney ney yawan man da moto-chin-ka key Dawka? |
 |
Mine ne yawan man da motocinka ke ɗauka? |
 |
 |
We need refueling. |
 |
 |
moona booKa-tar Ka-rah shan mai |
 |
Muna bukatar ƙara shan mai |
 |
 |
Where will we be refueling? |
 |
 |
a eena-h zamoo Kara-h shan mai? |
 |
A ina zamu ƙara shan mai? |
 |