 |
Visibility ___ kilometers. |
 |
 |
neesan da akey eeya hanga-h keelomeeta-h ___ ney |
 |
Nisan da ake iya hanga kilomita ___ ne |
 |
 |
Barometric pressure ___ millibars. |
 |
 |
ago-gon yanah-yee yana-h noonah chey-wah TSana-nen yana-h kamar mee-lee-ba ___ ney |
 |
Agogon yanayi yana nuna cewa tsananin yana kamar miliba ___ ne |
 |
 |
Wind shear |
 |
 |
chanjen eeska na bah zata-h |
 |
Changin iska na ba-zata |
 |
 |
Severe conditions |
 |
 |
yanah-yee mey TSananee |
 |
Yanayi mai tsanani |
 |
 |
Wet runway |
 |
 |
han-yar jee-ra-gen sama jeK-a-KKiya-h |
 |
Hanyar jiragen sama jiƙaƙƙiya |
 |