 |
Is your navigation system working? |
 |
 |
na-oo-rar noona han-yar ta-kah tana aikee sosay koowah? |
 |
Na'urar nuna hanya taka tana aiki sosai kuwa? |
 |
 |
I see the airfield. |
 |
 |
na hangow pee-lee-n jee-r-gen sama |
 |
Na hango filin jirgin saman |
 |
 |
I see the runway. |
 |
 |
na hangow han-yar saw-kar jee-ra-gen sama |
 |
Na hango hanyar saukar jirgagen saman |
 |
 |
I've landed. |
 |
 |
na saw-ka |
 |
Na sauka |
 |
 |
Is your Instrument Landing System (VOR, TACAN) working? |
 |
 |
na-oo-rar-ka ta saw-kar jee-ra-gee tana aikee? |
 |
Na'urarka ta saukar jirage tana aiki? |
 |