 |
Follow the "follow-me" truck. |
 |
 |
ka beeh mo-tar dakey Daw-key da ala-mar "beeyow nee" |
 |
Kabi motar dake ɗauke da alamar "biyo ni" |
 |
 |
Take runway ___. |
 |
 |
ka bee ta han-yar ___ |
 |
Kabi ta hanyar ___ |
 |
 |
Hold short of runway. |
 |
 |
TSay-dah jeer-gen dab da han-yar sawka |
 |
Tsaida jirgin dab da hanyar sauka |
 |
 |
Is able, enter next taxiway. |
 |
 |
za ah ee-yah sheega han-yar goodoon jeer-gee ta gaba-h |
 |
Za'a iya, shiga hanyar gudun jirgi ta gaba |
 |
 |
Taxi to parking. |
 |
 |
jah jeer-gen zoowah wooren TSa-yah-wa |
 |
Ja jirgin zuwa wurin tsayawa |
 |
 |
Marshallers will assist. |
 |
 |
ma-shal ma-shal za soo tay-ma-kah |
 |
Mashal-mashal zasu taimaka |
 |
 |
Taxi into position and hold. |
 |
 |
ka jah jeer-ge-n zoowah ma-TSa-yeen-shee, ka TSa-yah a nan |
 |
Ka ja jirgin zuwa matsayinshi, ka tsaya a nan |
 |
 |
There is an obstacle in our way. |
 |
 |
akwey wa-ta to-shee-yah a kan han-ya |
 |
Akwai wata toshiya a kan hanya |
 |
 |
Can you move that ___? |
 |
 |
za kah ee-yah jan-yey wan-nan ___? |
 |
Zaka iya janye wannan ___? |
 |
 |
car? |
 |
 |
mow-ta? |
 |
mota? |
 |