 |
What is the maximum weight the parking ramp can withstand? |
 |
 |
mee ney ney naw-yen da wooren ajee-yeh aboo-boo-wan ha-wan zey eeyah Daw-kah? |
 |
Mine nauyin da wurin ajiye abubuwan hawan zai iya ɗauka? |
 |
 |
What is the total length of the runway? |
 |
 |
mee ney ney TSa-wo-n han-yar goodoon jeer-a-geh-n? |
 |
Mine ne tsawon hanyar gudun jiragen? |
 |
 |
What is the width of the runway? |
 |
 |
mee ney ney pa-De-n han-yar goodoon jee-ra-geh-n? |
 |
Mine ne faɗin hanyar gudun jiragen? |
 |
 |
What is the maximum weight the runway can stand? |
 |
 |
mee ney ney naw-yen da han-yar goodoon jee-ra-geh-n za-ta eeyah Daw-kah? |
 |
Mine ne nauyin da hanyar gudun jiragen zata iya ɗauka? |
 |
 |
What are the operational hours of your tower? |
 |
 |
waney lo-ka-chee ne hasoomeeyarkoo takey aikee? |
 |
Wane lokaci ne hasumiyarku take aiki? |
 |