 |
We need workers to assist with unloading. |
 |
 |
moona booka-tar ma-ay-katah soo tay-maka saw-key ka-ya-h |
 |
Muna bukatar ma'aikata su taimaka sauke kaya |
 |
 |
We need cargo handlers. |
 |
 |
moona booka-tar masoo loora-h da ka-ya-h da akah daw-ko |
 |
Muna bukatar masu lura da kaya da aka dauko |
 |
 |
Is there a staging area for cargo? |
 |
 |
akwey wooren ajeeye ka-yan? |
 |
Akwai wurin ajiye kayan? |
 |