Do you have ___?
kanah dah ___?
Kana da ___?
Oil
mai
Mai
Hydraulic fluid
man boor-kee
Man burki
Hydraulic system
boor-ki na roo-wah
Burki na ruwa
We need local airline maintenance support.
moona booka-tar kah-nee-ka-wan jeer-gee na wan-nan wooren
Muna bukatar kanikawan jirgi na wannan wurin
Our power requirements are ___.
Karpen wootar-mooh sheeney ___
Ƙarfin wutarmu shine ___
400 cycle
een-gee mae joo-yah-wa saw Daree hoo-Doo a dah-Kee-Kah
Ingi mai juyawa sau 400 a daƙiƙa
3-phase
mai naw-ee ook-koo
Mai nau'i ukku
Alternating current
wootar lantar-kee
Wutar lantarki
115 volt
woota may Karpen boltee Daree dah shah bee-yar
Wuta mai ƙarfin bolti ɗari da sha biyar