 |
Wash yourself here. |
 |
 |
wankey kan-ka ah nan |
 |
Wanke kanka a nan |
 |
 |
We need ___ liters of potable water. |
 |
 |
moona booka-tar leeta ___ na roowan shah |
 |
Muna bukatar lita ___ na ruwan sha |
 |
 |
Where is the latrine? |
 |
 |
eenah ney woorin ba-haya? |
 |
Ina ne wurin bahaya? |
 |
 |
The latrine is to the ___. |
 |
 |
woo-rin ba-hayar yanah daga gey-pen ___ |
 |
Wurin bahayar yana daga gefen ___ |
 |
 |
The latrine is to the left. |
 |
 |
woo-rin ba-hayar yanah daga gey-pen hagoo |
 |
Wurin bahayar yana daga gefen hagu |
 |