 |
We must spend the night here. |
 |
 |
doley moo kwa-nah ah nan |
 |
Dole mu kwana a nan |
 |
 |
Is there a dining facility here? |
 |
 |
akwey woorin chin abin-chee ah nan? |
 |
Akwai wurin cin abinci a nan? |
 |
 |
How many kilometers to the nearest town? |
 |
 |
keelo-meeta nawa-h ney zoowa-h garee mapee koosah daga nan? |
 |
Kilomita nawa ne zuwa gari mafi kusa daga nan? |
 |
 |
Are there any hotels near here? |
 |
 |
aqwey owtel-owtel koosa dah nan? |
 |
Akwai otel-otel kusa da nan? |
 |
 |
Are there any restaurants near here? |
 |
 |
aqwey geedah-jen sayar-da abin-chee ah nan koosa? |
 |
Akwai gidajen sayarda abinci a nan kusa? |
 |