 |
Where is my customs declaration? |
 |
 |
eenah takarda-h-ta ta quas-tan? |
 |
Ina takardata ta kwastan? |
 |
 |
I do not have anything to declare. |
 |
 |
baa-nee da komey na gaba-tar-wa |
 |
Ba ni da komai na gabatarwa |
 |
 |
These goods are personal. |
 |
 |
waDan-nan kaya-h nawa-h ney |
 |
Waɗanan kaya nawa ne |
 |
 |
Not for sale. |
 |
 |
baa-nah sayar-wa baney |
 |
Ba na sayarwa bane |
 |
 |
Can you help me fill out the forms? |
 |
 |
zaka eya tae-maka min cheeka takardoon nan? |
 |
Zaka iya taimaka min cika takardun nan? |
 |