 |
What is your rank / title? |
 |
 |
mee-ney ney mooKa-min-ka? |
 |
Mine ne mukaminka? |
 |
 |
What is your nationality? |
 |
 |
kae Dan wachee Kasa-h ney? |
 |
Kai ɗan wace ƙasa ne? |
 |
 |
Do you have any identification papers? |
 |
 |
kana da wa-soo takar-doon shey-dah? |
 |
Kana da wasu takardun sheda? |
 |
 |
Do you have a passport? |
 |
 |
kana da paspo-h? |
 |
Kana da pasfo? |
 |
 |
What is your job? |
 |
 |
waney ee-reen ai-kee kakey yee? |
 |
Wane irin aiki kake yi? |
 |