 |
Please unlock the back door. |
 |
 |
don al-lah, boo-De Ko-par baya |
 |
Don Allah, buɗe ƙofar baya |
 |
 |
We need to inspect the cargo. |
 |
 |
moo-na son moo ben-chee-kee ka-yan |
 |
Muna son mu binciki kayan |
 |
 |
What is this? |
 |
 |
mee-ney ney wan-nan? |
 |
Mine ne wannan? |
 |
 |
Where did you get this ammunition? |
 |
 |
a eena ka sah-mo wan-nan harsa-sheyn? |
 |
A ina ka samo wannan harsashen? |
 |
 |
Who does this ammunition belong to? |
 |
 |
wan-nan harsa-sheyn na waye ney? |
 |
Wannan harsashen na waye ne? |
 |