 |
The name of the village |
 |
 |
su-nahn Kaw-yen |
 |
Sunan ƙauyen |
 |
 |
The location of the village |
 |
 |
een-da Kaw-yen ya-key |
 |
Inda ƙauyen yake |
 |
 |
Is there road access for cars? |
 |
 |
akwey han-yar shee-ge-wah ta mo-to-chee a woo-reen? |
 |
Akwai hanyar shigewa ta motoci a wurin? |
 |
 |
Is there a road access for four-wheel drive? |
 |
 |
akwey han-yar da motar jeep za-tah ee-ya shee-ge-wah? |
 |
Akwai hanyar da motar gip zata iya shigewa? |
 |
 |
Is there a road access for trucks? |
 |
 |
akwey han-yar da man-yahn mo-to-chen Dau-kan kaya zah-su shee-ge? |
 |
Akwai hanyar da manyan motocin ɗaukan kaya zasu shige? |
 |
 |
Is the road accessible in the winter? |
 |
 |
ana eeya ben han-yar a lo-ka-chen san-yee? |
 |
Ana ya bin hanyar a lokacin sanyi? |
 |
 |
What is the number of the current population? |
 |
 |
yan-zoo moo-ta-ney nawa ne jee-meel-la a woo-reen? |
 |
Yanzu mutane nawa ne jimilla a wurin? |
 |
 |
How many children are there? |
 |
 |
yarah nawa ney a woo-reen? |
 |
Yara nawa ne a wurin? |
 |
 |
How many men are there? |
 |
 |
ma-zah nawa ney a woo-reen? |
 |
Maza nawa ne a wurin? |
 |
 |
How many women are there? |
 |
 |
ma-tah nawa ney a woo-reen? |
 |
Mata nawa ne a wurin? |
 |
 |
How many locals are there? |
 |
 |
Yan asa-leen woo-reen nawa ney? |
 |
'Yan asalin wurin nawa ne? |
 |
 |
How many refugees are there? |
 |
 |
Yan goo-doon hee-jee-rah nawa ney? |
 |
'Yan gudun hijira nawa ne? |
 |
 |
How many returnees are there? |
 |
 |
nawa ney ya-wan ma-soo da-wo-wah? |
 |
Nawa ne yawan masu dawowa? |
 |
 |
Who is the community leader? |
 |
 |
waney ney shoo-ga-ban jama-ar woo-reen? |
 |
Wane ne shugaban jama'ar wurin? |
 |
 |
Who is responsible for food distribution? |
 |
 |
wakey da hak-ken raba aben-chee? |
 |
Wa ke da hakkin raba abinci? |
 |
 |
Where is the local warehouse? |
 |
 |
eena woo-reen ajee-ye kaya yakey a nan? |
 |
Ina wurin ajiye kaya yake a nan? |
 |
 |
Is there a storage facility? |
 |
 |
akwey woo-reen ajee-ye kaya a nan? |
 |
Akwai wurin ajiye kaya a nan? |
 |
 |
Is this village used for secondary distribution? |
 |
 |
ana an-pah-nee da wan-nan Kaw-yen wa-jen rabon aben-chee, ka-shee na bee-yu? |
 |
Ana anfani da wannan ƙauyen wajen rabon abinci, kashi na biyu? |
 |
 |
Which villages receive assistance from this village? |
 |
 |
waDan-ney Kaw-yooka ney sooka sah-moon taimako daga wanan Kaw-yen? |
 |
Waɗanne ƙauyukka ne suke samun taimako daga wannan ƙauyen? |
 |
 |
How many damaged houses in this village? |
 |
 |
gee-da-je nawa aka lah-lata a Kaw-yen nan? |
 |
Gidaje nawa aka lalata a ƙauyen nan? |
 |
 |
How many unfinished houses in this village? |
 |
 |
gee-da-je nawa ney ba a kam-ma-lah soo ba a Kaw-yen? |
 |
Gidaje nawa ne ba'a kamalla su ba a ƙauyen nan? |
 |
 |
Was there any new war damage to buildings since before the conflict? |
 |
 |
tun bayan ya-Keen, an sakey lah-lata wa-soo geeney-geeney? |
 |
Tun bayan yaƙin, an sake lalata wasu gine-gine? |
 |
 |
Is there a school in the village? |
 |
 |
akwey mah-kah-ran-tah a Kaw-yen? |
 |
Akwai makaranta a ƙauyen? |
 |
 |
Is there a mosque / church in the village? |
 |
 |
akwey mah-sal-lachee / cho-chee a Kaw-yen? |
 |
Akwai masallaci / coci a ƙauyen? |
 |
 |
Is there a bakery? |
 |
 |
akwey woo-reen yen boo-ro-dee? |
 |
Akwai wurin yin burodi? |
 |