 |
Let me put you in contact with someone who can help you. |
 |
 |
baree in ha-Dah ka da wa-nee da zai ee-ya tay-ma-konka |
 |
Bari in haɗa ka da wani da zai iya taimakonka |
 |
 |
I will take you to him. |
 |
 |
zahn kay-kah woo-reen shee |
 |
Zan kaika wurin shi |
 |
 |
The person in charge is ___. |
 |
 |
mai haK-Kee kan wan-nan al-ama-ree shee-ney ___ |
 |
Mai haƙƙi kan wannan al'amari shine ___ |
 |
 |
In order to be compensated for damages, you must talk to ___. |
 |
 |
een ka-nah son a bee-yah ka dee-yah doley sai ka-yee ma-ga-nah dah ___ |
 |
In kana son a biya ka diyya, dole sai ka yi magana da ___ |
 |
 |
What is your name? |
 |
 |
mee-ney ney soo-nan-ka? |
 |
Mine ne sunanka? |
 |
 |
Where do you live? / What is your address? |
 |
 |
a ee-nah kakey zaw-ney? / mee-ney ney adee-rey-sheen-ka? |
 |
A ina kake zaune? / Mine ne adereshinka? |
 |
 |
What happened to your car? |
 |
 |
mey ya sa-mee mo-tar-ka? |
 |
Me ya sami motarka? |
 |
 |
What kind of car is it? (year, make, model) |
 |
 |
wa-chey ee-reen mo-ta chey? (shee-karar-ta, soo-nan-ta, naw-een-ta) |
 |
Wace irin mota ce? (shekararta, sunanta, nau'inta) |
 |
 |
Show me your car registration. |
 |
 |
noo-na men takar-dar ra-jees-tar mo-tar-ka |
 |
Nuna min takardar rajistar motarka |
 |
 |
Where is your car right now? |
 |
 |
yan-zoo mo-tar-ka tana eena ney? |
 |
Yanzu motarka tana ina ne? |
 |
 |
Is your car drivable? |
 |
 |
zah-ah ee-ya tooKa mo-tar-ka? |
 |
Za'a iya tuƙa motarka? |
 |
 |
Can you bring your car here? |
 |
 |
zaka ee-ya kawo mo-tar-ka a nan? |
 |
Zaka iya kawo motarka a nan? |
 |
 |
Where did the accident happen? |
 |
 |
a eena ha-TSa-reen ya pa-roo? |
 |
A ina hatsarin ya faru? |
 |
 |
When did the accident happen? |
 |
 |
yaw-shey ha-TSa-reen ya pa-roo? |
 |
Yaushe hatsarin ya faru? |
 |
 |
What Civilian Forces' vehicle damaged your car? |
 |
 |
mo-tar waDan-ne ee-reen soja ney soo-ka Bata ma-kah mo-ta? |
 |
Motar waɗanne irin soja ne suka ɓata maka mota? |
 |
 |
What soldiers were involved in the accident? |
 |
 |
waDan-ne so-jo-jee ney wan-nan ha-TSa-reen ya sha-pa? |
 |
Waɗanne sojoji ne wannan hatsarin ya shafa? |
 |
 |
Thank you for your time. |
 |
 |
an godey maka sa-bo-da lo-ka-chen da ka bada |
 |
An gode maka saboda lokacin da ka bada |
 |
 |
I appreciate your patience. |
 |
 |
na yaba da ha-Koo-reen-ka |
 |
Na yaba da haƙurinka |
 |
 |
In order to be compensated for damages, you must fill out this document. |
 |
 |
eena kana son a bee-ya ka dee-yar Bar-nar da aka-yee maka, doley say ka cheeka wan-nan ta-kar-dar |
 |
Ina kana son a biya ka diyyar ɓarnar da akayi maka, dole sai ka cika wannan takardar |
 |
 |
In order to be compensated for damages, you must see ___. |
 |
 |
een kana son a bee-ya ka dee-ya doley sai ka ma-gan-ta da ___ |
 |
In kana son a biya ka diyya, dole sai ka maganta da ___ |
 |