|  | Where can we purchase meat? |  |  | eena za-moo ee-ya sa-yen nama? |  | Ina zamu iya sayen nama? | 
        
         |  | 
              
         |  | Where can we purchase vegetables and fruit? |  |  | eena za-moo ee-ya sa-yen ka-yan lam-boo da Ya-yan eetachee? |  | Ina zamu iya sayen kayan lambu da 'yayan itace? | 
        
         |  | 
              
         |  | Where can we purchase bread and grains? |  |  | eena za-moo ee-ya sa-yen boo-rodee da ha-TSee? |  | Ina zamu iya sayen burodi da hatsi? | 
        
         |  | 
              
         |  | Where can we purchase dairy products? |  |  | eena za-moo ee-ya sa-yen kah-yahn mah-dah-rah? |  | Ina zamu iya sayen kayan madara? | 
        
         |  | 
              
         |  | Where can we purchase water? |  |  | eena zam-oo eeya sa-yen roowa? |  | Ina zamu iya sayen ruwa? | 
        
         |  | 
             
            
              
         |  | We need to examine the herd. |  |  | moo-na so moo doo-ba gahr-gen dab-bo-ben |  | Muna son mu duba gargen dabbobin | 
        
         |  | 
              
         |  | We need to examine the animals on the farm. |  |  | moo-na son moo doo-baa dab-bo-ben dakey gonar |  | Muna son mu duba dabbobin dake gonar | 
        
         |  | 
              
         |  | We need to inspect the slaughterhouse for sanitation. |  |  | moo-na son moo doo-ba ma-hau-tar don tab-ba-tahr da TSab-tahr-ta |  | Muna son mu duba mahautar don tabattarda tsabtar ta | 
        
         |  | 
              
         |  | We need to inspect the bakery for sanitation. |  |  | moo-na son dooba geedan booro-deen don tab-ba-tahr da TSab-tahr-sa |  | Muna son duba gidan burodin don tabattarda tsabtarsa | 
        
         |  | 
              
         |  | We need to inspect the dairy plant. |  |  | moo-na son moo doo-ba woo-reen sahr-ra-pah kah-yahn mah-dah-rahr |  | Muna son mu duba wurin sarrafa kayan madarar | 
        
         |  | 
             
            
              
         |  | We need to inspect the poultry plant. |  |  | moo-na son moo doo-ba woo-reen sar-ra-pah kah-jen |  | Muna son mu duba wurin sarrafa kajin | 
        
         |  | 
              
         |  | When was the last time these animals were inoculated? |  |  | yaw-shey ney lo-ka-chee na Kar-shey da aka yee wah dahb-bo-been nan al-loo-rahn reega-Ka-pen ka-moo-wa da choo-ta? |  | Yaushe ne lokaci na ƙarshe da aka yi wa dabbobin nan alluran rigaƙafin kamuwa da cuta? | 
        
         |  | 
              
         |  | Do they need to be vaccinated? |  |  | soon-na booka-tar ayee moo-soo lam-bar reega-Kapee? |  | Suna bukatar ayi musu lambar rigaƙafi? | 
        
         |  | 
              
         |  | We can provide vaccinations. |  |  | moo-nah ee-yah sah-mahr-da lam-bar reega-Kapee |  | Muna iya samarda lambar rigaƙafi | 
        
         |  | 
              
         |  | This food is spoiled; please do not eat it. |  |  | aben-chen ya la-la-chey, don al-lah kada a chee shee |  | Abincin ya lalace, don Allah kada a ci shi | 
        
         |  |