|
What is your given name? |
|
|
mee-ney ney soo-nan-ka na ay-nee-hee? |
|
Mine ne sunanka na ainihi? |
|
|
What is your family name? |
|
|
mee-ney ney soo-nan eeya-leenka? |
|
Mine ne sunan iyalinka? |
|
|
What is your nationality? |
|
|
kai Dan wache Kasa ney? |
|
Kai ɗan wace ƙasa ne? |
|
|
What country were you born in? |
|
|
ah wache Kasa aka hai-pey ka? |
|
A wace ƙasa aka haife ka? |
|
|
How old are you? |
|
|
she-karoon-ka na hai-hwa na-wah ney? |
|
Shekarunka na haihuwa nawa ne? |
|
|
Do you have an identity card? |
|
|
kana da wa-nee kateen shey-da? |
|
Kana da wani katin sheda? |
|
|
Show me your identification. |
|
|
noona man ta-kahr-doonka na shey-da |
|
Nuna man takardunka na sheda |
|
|
How many people live in this area? |
|
|
moo-tanee nawah ney zauney a wan-nan woo-ree? |
|
Mutane nawa ne zaune a wannan wuri? |
|
|
Who is the leader of this community? |
|
|
wa-ney ney shoo-gaban wan-nan al-ooma? |
|
Wane ne shugaban wannan al'umma? |
|
|
What is his name? |
|
|
mee-ney ney soo-nansa? |
|
Mine ne sunansa? |
|
|
Please write down his name. |
|
|
don al-lah roo-boo-tah men soo-nansa |
|
Don Allah rubuta min sunansa |
|
|
Show us the leader. |
|
|
noona mana shoo-ga-ban |
|
Nuna mana shugaban |
|
|
How many men and women live in this community? |
|
|
ma-zah da mah-tah nawa ney zauney a wan-nan woo-ree? |
|
Maza da mata nawa ne zaune a wannan wuri? |
|
|
How many children live here? |
|
|
ya-rah nawa ney key zauney a nan? |
|
Yara nawa ne ke zaune a nan? |
|
|
Are there schools here for the children? |
|
|
akwey ma-karan-toon da zah a eeya kai ya-ran a nan? |
|
Akwai makarantun da za'a iya kai yaran a nan? |
|
|
Is there enough potable water for the people? |
|
|
moo-tanee na saa-moon ees-ash-sheyn roo-waan sha koo-waa? |
|
Mutane na samun isasshen ruwan sha kuwa? |
|
|
Is there a water well? |
|
|
akwey ree-jee-ya? |
|
Akwai rijiya? |
|
|
Is there a public fountain? |
|
|
akwey ba-koo-nan paam-pon roo-wa na ja-ma-ah? |
|
Akwai bakunan famfon ruwa na jama'a? |
|
|
Are there any medics here? |
|
|
akwey mah-aika-tahn ah-see-bee-tee a nan? |
|
Akwai ma'aikatan assibiti a nan? |
|
|
Are there any engineers? |
|
|
akwey in-jee-nee-yo-yee? |
|
Akwai injiniyoyi? |
|
|
Are there any teachers? |
|
|
akwey ma-la-man ma-karan-too? |
|
Akwai malaman makarantu? |
|
|
Are there empty buildings here? |
|
|
akwey wa-soo gee-dah-jen da bah ko-wa a chee-kee a nan? |
|
Akwai wasu gidajen da ba kowa a ciki a nan? |
|
|
Is there a local police force? |
|
|
akwey Yan-san-dah a wan-nan woo-reen? |
|
Akwai 'yansanda a wannan wurin? |
|
|
Who is responsible for public safety here? |
|
|
hak-ken waye ya ka-rey la-pee-yar moo-ta-nen woo-reen? |
|
Hakkin waye ya kare lafiyar mutanen wurin? |
|
|
Whose responsibility is fire protection? |
|
|
wa-key da hak-ken hana ta-shen gow-barah? |
|
Wa ke da hakkin hana tashin gobara? |
|
|
Do you have fire fighting equipment? |
|
|
koo-na da kayan ay-ken kashey gow-bara? |
|
Kuna da kayan aikin kashe gobara? |
|
|
Do you have a fire engine? |
|
|
koo-na da mowtar kashey gow-bara? |
|
Kuna da motar kashe gobara? |
|
|
Who do you call in case of an accident? |
|
|
in wa-nee ha-TSa-ree ya paroo wah koo-key kee-rah? |
|
In wani hatsari ya faru, wa kuke kira? |
|
|
Are there operational emergency vehicles here? |
|
|
akwey wa-soo mo-tow-chen gag-ga-wah da-key ai-kee yan-zoo a nan? |
|
Akwai wasu motocin gaggawa dake aiki yanzu a nan? |
|
|
How many telephones do you have in the area? |
|
|
tarho nawa koo-key da a wan-nan woo-reen? |
|
Tarho nawa kuke da a wannan wurin? |
|
|
How many homes have telephones here? |
|
|
gee-dah-jey nawah ney a nan soo-key da wayar tar-ho? |
|
Gidaje nawa ne a nan suke da wayar tarho? |
|
|
Is there a functioning police station? |
|
|
akwey cha-jee-opees na Yan san-dah da-key ai-key a nan? |
|
Akwai chaji-opis na 'yan sanda dake aiki a nan? |
|
|
How many personnel are still on the job? |
|
|
moo-ta-ney na-wah ney har ya-nzoo soo-key ai-kee a woo-reen? |
|
Mutane nawa ne har yanzu suke aiki a wurin? |
|
|
What's the means of communication? |
|
|
wa-Dan-ne eereen han-yo-yeen sa-dar-wa key akwai? |
|
Waɗanne irin hanyoyin sadarwa ke akwai? |
|
|
Can the police station function normally without U.S. assistance? |
|
|
chajee-opees Den Yan-san-dan zai eeya ai-ken-sa ba tarey-da tai-ma-kon amoor-ka ba? |
|
Chaji-opis ɗin 'yansandan zai iya aikinsa ba tareda taimakon Amurka ba? |
|
|
Can U.S. forces depend on the local police to perform their duties as needed? |
|
|
sojan amoor-ka na eeya dogarah kan Yan-san-da che-wah zah-soo-yee ai-ken-soo yad-da ya kama-ta? |
|
Sojan Amurka na iya dogara kan 'yansanda cewa zasuyi aikinsu yadda ya kamata? |
|
|
How many vehicles are available? |
|
|
moto-chee na-wah key akwey? |
|
Motoci nawa ke akwai? |
|
|
What is the telephone number? |
|
|
mee-ney ney lam-bar way-ahr tarh-on? |
|
Mine ne lambar wayar tarhon? |
|
|
Do you use radio communications? |
|
|
koo-na a-pani da han-yo-yeen sa-dar-wa na reydee-yo? |
|
Kuna afani da hanyoyin sadarwa na radio? |
|