 |
Is there a medical facility nearby? |
 |
 |
akwey ah-see-bee-tee koosa da nan? |
 |
Akwai assibiti kusa da nan? |
 |
 |
Are there any doctors in the area? |
 |
 |
akwey lee-kee-tochee a woo-reen? |
 |
Akwai likitoci a wurin? |
 |
 |
How many beds do you have at the medical facility? |
 |
 |
gadah-je nawa ney a ah-see-bee-ten? |
 |
Gadaje nawa ne a assibitin? |
 |
 |
How many people work at the hospital? |
 |
 |
moo-tah-ney nawa key ay-kee a ah-see-bee-ten? |
 |
Mutane nawa ke aiki a assibitin? |
 |
 |
How many nurses? |
 |
 |
nas-nas nawa ney? |
 |
Nas-nas nawa ne? |
 |
 |
Has there been any infectious disease in the area lately? |
 |
 |
a kwa-nan nan an sah-mee Boo-lar wa-soo choo-too-ka ma-soo ya-Doo-wa a woo-reen? |
 |
A kwanan nan an sami ɓullar wasu cuttukka masu yaɗuwa a wurin? |
 |
 |
Is there a pharmacy? |
 |
 |
akwey Da-ken sah-moon magoon-goona? |
 |
Akwai ɗakin samun magungunna? |
 |
 |
Is there a building where we could set up a medical facility? |
 |
 |
akwey wa-nee gee-nen da zah-moo ee-ya ma-yah-rwah ah-see-bee-tee? |
 |
Akwai wani ginin da zamu iya mayarwa assibiti? |
 |
 |
We would like to talk to people about immunization. |
 |
 |
moona son yee-wa jama-a baya-nee ga-mey-da al-loo-ran ree-ga-Kapee |
 |
Muna son yi wa jama'a bayani gameda alluran rigaƙafi |
 |
 |
We would like to talk to people about sanitization. |
 |
 |
moona son yeewa mootaney magana ga-mey-da TSabta |
 |
Muna son yi wa mutane magana gameda tsabta |
 |
 |
Is there a medical emergency facility? |
 |
 |
akwey ah-see-bee-ten kar-Bahr ma-ra-sa la-pee-ya na gag-gah-wa koo-wa? |
 |
Akwai assibitin karɓar marasa lafiya na gaggawa kuwa? |
 |
 |
We have to establish a safe working environment. |
 |
 |
doley moo sah-mahr-da ya-na-yen ay-kee chee-ken kwan-chee-yar han-ka-lee |
 |
Dole mu samarda yanayin aiki cikin kwanciyar hankali |
 |
 |
We have to hire medical doctors for this facility. |
 |
 |
doley moo yee-wa wan-nan ah-see-bee-ten ha-yar lee-kee-to-chee |
 |
Dole mu yi wa wannan assibitin hayar likitoci |
 |
 |
We have to hire nurses for this facility. |
 |
 |
doley moo Daukar waa wan-nan ah-see-bee-tee ha-yar nas-nas |
 |
Dole mu ɗaukar wa wannan assibiti hayar Nas-nas |
 |
 |
We have to hire office personnel for this facility. |
 |
 |
doley moo Daukar waa wan-nan woo-reen hayar mah-ai-ka-tah |
 |
Dole mu ɗaukar wa wannan wurin hayar ma'aikata |
 |
 |
We have to hire a custodian for this facility. |
 |
 |
doley moo Daukee ha-yar wan-da zai koola da wan-nan woo-ree |
 |
Dole mu ɗauki hayar wanda zai kula da wannan wuri |
 |
 |
Are the local facilities and personnel able to care for the current casualties without U.S. aid? |
 |
 |
ma-ay-ka-ta da kayan ay-ken woo-reen za-soo ee-sa a koola da wa-Dan-da soo-ka jek-kata na yan-zoo bah tare-da tai-ma-kon amoor-ka bah? |
 |
Ma'aikata da kayan aikin wurin zasu isa a kula da waɗanda suka jikatta na yanzu ba tareda taimakon Amurka ba? |
 |
 |
Is the local drinking water potable? |
 |
 |
ana ee-ya shan roo-wan wan-nan woo-reen koo-wah? |
 |
Ana iya shan ruwan wannan wurin kuwa? |
 |
 |
Who determined that the water is potable? |
 |
 |
wa ya yan-key hoo-koon-chen chey-wa ana ee-ya shan roo-wan? |
 |
Wa ya yanke hukuncin cewa ana iya shan ruwan? |
 |