|
Who is in charge of repairing roads? |
|
|
wa key da al-ha-ken gyara han-yo-yee? |
|
Wa ke da alhakin gyara hanyoyin? |
|
|
Do you have a map of this area? |
|
|
kana da tas-wee-rar wan-nan woo-reen? |
|
Kana da taswirar wannan wurin? |
|
|
We will provide assistance in building roads at this location. |
|
|
za-moo tay-ma-ka wa-jen gee-nah han-yoo-yee a wan-nan woo-reen |
|
Zamu taimaka wajen gina hanyyoyi a wannan wurin |
|
|
Can you provide a road map of this area? |
|
|
kana ee-ya sah-mar-da tas-wee-rar da-key noo-na han-yo-yeen yan-keen? |
|
Kana iya samarda taswirar dake nuna hanyoyin yankin? |
|
|
Do you have any machinery for road building? |
|
|
kana da wa-soo in-joo-na nah yen han-ya? |
|
Kana da wasu injuna na yin hanya? |
|
|
Do you have any machinery for road repairs? |
|
|
kana da wa-soo in-joo-na na gyah-ran han-ya? |
|
Kana da wasu injuna na gyaran hanya? |
|
|
We have to set up storage locations for supply materials in the area. |
|
|
doley ney moo sa-mee woo-reen ajee-ye ka-yan ay-kee a yan-ken |
|
Dole ne mu sami wurin ajiye kayan aiki a yankin |
|
|
Are there any railroad tracks in this area? |
|
|
akwey han-yo-yen jeer-gen Kasa a yan-ken? |
|
Akwai hanyoyin jirgin ƙasa a yankin? |
|
|
Do you have transportation facilities in this area? |
|
|
koona da aboo-boo-wan ha-wa a nan? |
|
Kuna da abubuwan hawa a nan? |
|
|
Are there any airports nearby? |
|
|
akwey wa-soo pee-layen jeer-agen sa-ma a koo-sa da een-da moo-key? |
|
Akwai wasu filayen jiragen sama a kusa da inda muke? |
|
|
Are there any landing fields for smaller aircraft nearby? |
|
|
akwey wa-soo pee-laye da Kana-nan jeer-age sa-ma za-soo ee-ya saw-ka a koo-sa? |
|
Akwai wasu filaye da ƙananan jirage zasu iya sauka a kusa? |
|
|
Are there any pipelines in the area? |
|
|
akwey wa-soo boo-ta-ye a woo-reen? |
|
Akwai wasu butaye a wurin? |
|
|
Is the pipeline fenced off in this area? |
|
|
an yee wa boo-too-toon shin-gan karee-ya? |
|
An yi wa bututun shingen kariya? |
|
|
Is the traffic heavy in this area? |
|
|
akwey zeer-ga zeer-gar aboo-boo-wan ha-wah da ya-wa a nan? |
|
Akwai zirga-zirgar abubuwan hawa da yawa a nan? |
|
|
Are there bus lines or trains to travel to other places? |
|
|
akwey mo-to-chen sapa ko jeer-agen Kasa da za-a ee-ya ampa-nee da soo wa-jen tapee-ye-tapee-ye zoo-wa wa-soo woo-raree? |
|
Akwai motocin safa ko jiragen ƙasa da za'a iya anfani da su wajen tafiye-tafiye zuwa wasu wurare? |
|
|
Are there taxis? |
|
|
akwey mo-to-chen taksee? |
|
Akwai motocin taksi? |
|
|
Do these roads get snowed in during the winter? |
|
|
doo-sar Kan-Kara ta kan roo-pey han-yo-yen nan a lo-ka-chen san-yee? |
|
Dusar ƙanƙara ta kan rufe hanyoyin nan a lokacin sanyi? |
|
|
How many people own motor vehicles in this area? |
|
|
moo-ta-ne na-wa ke da mo-to-chee a yan-ken nan? |
|
Mutane nawa ke da motoci a yankin nan? |
|
|
Are there trucking companies nearby? |
|
|
akwey kam-poon-nan mo-to-chen haya nan Daw-kan kaya a koo-sa? |
|
Akwai kamfunnan motocin haya na ɗaukan kaya a kusa? |
|
|
Do you have radio contact with people in other places? |
|
|
kana da han-yar reydee-yo ta yeen ma-ga-na da moo-ta-nen d-akey a wa-soo woo-raree? |
|
Kana da hanyar rediyo ta yin magana da mutanen dake a wasu wurare? |
|