 |
|
 |
Do not stop if the convoy is attacked! |
 |
 |
kada ka TSa-ya in an ka-wo wa aya-reen par-ma-kee! |
 |
Kada ka tsaya in an kawo wa ayarin farmaki! |
 |
 |
Drive a minimum of 3 kms before stopping. |
 |
 |
tuKa har say kayee keelo-meeta ook-koo ka-pen ka TSa-ya |
 |
Tuƙa har sai kayi kilomita 3 (ukku) kafin ka tsaya |
 |
 |
Following distance is 100m on open highway. |
 |
 |
Ka-eedar ben joo-na ee-tachee meeta daree a-kan man-yan han-yo-yee |
 |
Ƙa'idar bin juna itace mita 100 akan manyan hanyoyi |
 |
 |
Following distance is 50m in towns. |
 |
 |
a chee-ken garoo-roowa, Ka-eedar ben joo-na eeta-chey meeta ham-sen TSa-ka-nen mota da mota |
 |
A cikin garuruwa, ƙa'idar bin juna itace mita 50 (hamsin) tsakanin mota da mota |
 |
 |
When stopped on the road, keep enough space between vehicles to drive around if required. |
 |
 |
ee-dan an TSa-ya kan han-ya ka bar isas-shen pee-len da mota zata eeya joo-yawa en booka-tar yen haka ta tasoo |
 |
Idan an tsaya kan hanya, ka bar isasshen filin da mota zata iya juyawa in bukatar yin haka ta taso |
 |
 |
If you lose sight of the convoy, slow down and wait for a military truck to pass you, and follow it. |
 |
 |
ee-dan aya-reen soon Bachey maka, ka jeera har sai wata motar soja ta-zo ta shee-ge ka sai ka bee-ta |
 |
Idan ayarin sun ɓace maka, ka jira har sai wata motar soja tazo ta shige ka, sai ka bita |
 |
 |
No weapons. |
 |
 |
bah ma-ka-may |
 |
Ba makamai |
 |
 |
No cell phone use. |
 |
 |
an hana an-pa-nee da wa-yar sa-loo-la |
 |
An hana anfani da wayar salalula |
 |
 |
Do not throw food or water to the locals. |
 |
 |
kada ka jeepa wa moo-ta-nen woo-reen aben-chee ko roowa |
 |
Kada ka jefa wa mutanen wurin abinci ko ruwa |
 |
 |
No littering or dumping trash on military camps or staging areas. |
 |
 |
ba a yarda a wa-TSar da shara a san-sa-no-neen soja ko woo-ra-ren ta-ron soja bah |
 |
Ba'a yarda a watsarda shara a sansanonin soja ko wuraren taron soja ba |
 |
 |
Go around any broken down truck in the convoy. |
 |
 |
ka bee ta gepen dook wata motar da ta la-la-chee da-key chee-ken aya-reen ka woo-chee |
 |
Ka bi ta gefen duk wata motar da ta lalace dake cikin ayarin, ka wuce |
 |
 |
No flashing beacons. |
 |
 |
kada ayee an-pa-nee da ala-mo-mee ma-soo has-key |
 |
Kada ayi anfani da alamomi masu haske |
 |
 |
Fuel vehicle every time vehicle stops. |
 |
 |
dook sad-da motar ta TSa-ya ka sa mata mai |
 |
Duk sadda motar ta tsaya, ka sa mata mai |
 |
 |
Food is provided at some military camps when available. |
 |
 |
akan bada aben-chee a wa-soo san-sa-no-nen soja in akwey shee |
 |
Akan bada abinci a wasu sansanonin soja in akwai shi |
 |
 |
Bring plenty of food and water with you. |
 |
 |
kazo da abinchee da roowan sha masu yawa |
 |
Kazo da abinci da ruwan sha masu yawa |
 |
 |
If you have to stop for any reason and the convoy continues, wait for help from the military. |
 |
 |
in wata la-lu-ra tasa ka TSa-ya, am-ma koo-ma ay-areen sooka chee gaba da ta-pee-ya ka jee-ra soja soo kawo maka tai-ma-ko |
 |
In wata lalura tasa ka tsaya, amma kuma ayarin suka ci gaba da tafiya, ka jira soja su kawo maka taimako |
 |
 |
They will escort you back into position. |
 |
 |
za-soo yee maka rakee-ya har ka koma een-da kakey |
 |
Zasu yi maka rakiya har ka koma inda kake |
 |
 |
No fighting or arguing with any other driver over position in convoy. |
 |
 |
an hana paDa ko wata gar-da-ma TSaka-nen dee-rebo-bee kan een-da ko wan-nen-soo zai ka-san-che a chee-ken aya-ree |
 |
An hana faɗa ko wata gardama a tsakanin direbobi kan inda kowannensu zai kasance a cikin ayari |
 |
 |
Drive in a single file. |
 |
 |
ku too-Ka mo-tochen-koo Daya ba-yan Daya chee-ken lay-ee goo-da |
 |
Ku tuƙa motocinku, ɗaya bayan ɗaya, cikin layi guda |
 |
 |
Be prepared to stop and assist broken down trucks. (Note: This is an instruction for bobtail drivers.) |
 |
 |
ka zama chee-ken shee-reen TSa-yawa don tai-ma-ka wa mo-to-chen da soo-ka la-la-chey a kan han-ya |
 |
Ka zama cikin shirin tsayawa don taimaka wa motocin da suka lalace akan hanya |
 |
 |
Report any problems with other drivers to the convoy commander. |
 |
 |
in kana da ma-TSa-la da saw-ran dee-rebo-bee, ka ga-ya wa kwa-man-dan aya-ree |
 |
In kana da matsala da sauran direbobi, ka gaya wa kwamandan ayari |
 |
 |
No drug or alcohol use while driving. |
 |
 |
an hana anpa-nee da aben sha mai sa maye ko gee-ya a lo-ka-chen da akey tooka mota |
 |
An hana anfani da abin sha mai sa maye ko giya a lokacinda ake tuka mota |
 |
 |
Know how to change tires and have proper tools. |
 |
 |
ya ka-mata ka san yad-da akey chan-ja taya koo-ma ka ta-bat-ta kana da ka-yan ay-kee |
 |
Ya kamata ka san yadda ake chanja taya, kuma ka tabatta kana da kayan aiki |
 |
 |
Loads, straps, chains, and tires are the drivers' responsibility. |
 |
 |
kaya, ee-gee-yo-yee, sar-Ko-Kee da ta-yo-yee dook al-ha-keen dee-rebo-bee ney |
 |
Kaya, igiyoyi, sarƙoƙi da tayoyi duk alhakin direbobi ne |
 |
 |
Check every time the convoy stops. |
 |
 |
dook sad-da aya-ree ya TSa-ya ka ben-chee-ka |
 |
Duk sadda ayari ya tsaya, ka bincika |
 |
|
|
 |