 |
How many people live in this area? |
 |
 |
moo-taney nawa ney zaw-ney a wan-nan woo-ree? |
 |
Mutane nawa ne zaune a wannan wuri? |
 |
 |
How many water wells do you have in this area? |
 |
 |
ree-jee-yo-yee nawa kookey da-soo a wan-nan woo-reen? |
 |
Rijiyoyi nawa kuke da su a wannan wurin? |
 |
 |
Do you have a sewage system in this area? |
 |
 |
koona da lam-ba-too a yan-ken nan? |
 |
Kuna da lambatu a yankin nan? |
 |
 |
How far are the latrines from the water wells? |
 |
 |
mee-ney-nee neesan woo-reen ba-haya da ree-jee-yoyen? |
 |
Mine ne nisan wurin bahaya da rijiyoyin? |
 |
 |
What type of herds graze in this area? |
 |
 |
waDan-ney eereen dahb-bo-bee ney ke kee-yo a nan? |
 |
Waɗanne irin dabbobi ne ke kiyo a nan? |
 |
 |
Is there a veterinarian? |
 |
 |
akwey lee-kee-tahn dahb-bo-bee? |
 |
Akwai likitan dabbobi? |
 |
 |
Are there any factories in the area? |
 |
 |
akwey wa-soo mas-ana-an-too a yan-ken? |
 |
Akwai wasu masana'antu a yankin? |
 |
 |
Is there a river nearby? |
 |
 |
akwey wa-nee ko-gee a koosa da nan? |
 |
Akwai wani kogi a kusa da nan? |
 |
 |
Where do you get electricity from? |
 |
 |
ta eena kookey sa-moon woo-tar lan-tar-kee? |
 |
Ta ina kuke samun wutar lantarki? |
 |
 |
Is there a power plant nearby? |
 |
 |
akwey ma-ai-katar bada woo-tar lan-tar-kee a koosa da nan? |
 |
Akwai ma'aikatar bada wutar lantarki a kusa da nan? |
 |
 |
What kind of electrical appliances do people use? |
 |
 |
waDan-ney ee-reen tar-kah-chen ka-yan lan-tar-kee moo-ta-ney key an-pa-nee dasoo? |
 |
Waɗanne irin tarkaccen kayan lantarki mutane ke anfani da su? |
 |
 |
Do you use electric stoves? |
 |
 |
koona an-pa-nee da moo-ra-hoon lan-tar-kee? |
 |
Kuna anfani da murahun lantarki? |
 |
 |
Have there been forest fires in the area? |
 |
 |
an taBa sa-moon go-barar dajee a yan-ken nan? |
 |
An taɓa samun gobarar daji a yankin nan? |
 |
 |
Are there any gas pipes around here? |
 |
 |
akwey boo-ta-yen man gas a nan? |
 |
Akwai butayen man gas a nan? |
 |
 |
Do you use gas to heat homes around here? |
 |
 |
koona an-pa-nee da gas wa-jen za-pa-pa gee-dah-jen-koo a nan? |
 |
Kuna anfani da gas wajen zafafa gidajenku a nan? |
 |
 |
Is gas used for cooking? |
 |
 |
ana an-pa-nee da man gas wa-jen dapey-dapey? |
 |
Ana anfani da man gas wajen dafe-dafe? |
 |
 |
Do you use propane gas tanks? |
 |
 |
koona an-pa-nee da tan-koo-nan man gas na dapey-dapey? |
 |
Kuna anfani da tankunan man gas na dafe-dafe? |
 |
 |
Where do you get propane gas tanks supplied from? |
 |
 |
daga eena akey kawo moo-koo waDan-nan tan-koo-nan na man gas? |
 |
Daga ina ake kawo muku waɗanan tankunan na man gas? |
 |
 |
Is there anyone to inspect home gas appliances? |
 |
 |
akwey wan-da ke dooba kay-an dakey an-pa-nee dah man gas na gee-dah-je? |
 |
Akwai wanda ke duba kayan dake anfani da man gas na gidaje? |
 |
 |
Is there an electrician here? |
 |
 |
akwey mai gyah-rahn woo-tar lan-tar-kee a nan? |
 |
Akwai mai gyaran wutar lantarki a nan? |
 |
 |
Is there a water supply system to households? |
 |
 |
akwey han-yar kai roo-wan pam-po gee-da-jan moo-ta-nee? |
 |
Akwai hanyar kai ruwan pampo gidajen mutane? |
 |
 |
Where is the facility located? |
 |
 |
a eena woo-reen ai-keen yakey? |
 |
A ina wurin aikin yake? |
 |
 |
How many people operate the system? |
 |
 |
moo-taney nawa ke ai-kee da in-jen den? |
 |
Mutane nawa ke aiki da injin din? |
 |
 |
Is it connected to other water supply systems? |
 |
 |
tana haDe ney da wa-soo ma-aikah-toon roo-wa na daban? |
 |
Tana haɗe ne da wasu ma'aikatun ruwa na daban? |
 |
 |
Is it functional? |
 |
 |
tana ai-kee? |
 |
Tana aiki? |
 |
 |
Is it by sedimentation? |
 |
 |
ta han-yar da-ley-kee che? |
 |
Ta hanyar daleki ce? |
 |
 |
Where is the pumping station? |
 |
 |
eena ta-shar gee-dan roo-wan takey? |
 |
Ina tashar gidan ruwan take? |
 |
 |
How many people are needed to keep the system functional? |
 |
 |
moo-taney nawa ney akey boo-kata don woo-reen ya-chee gaba da aykee so-say? |
 |
Mutane nawa ne ake bukata don wurin yaci gaba da aiki sosai? |
 |
 |
We've heard that there have been some problems with sewage in this neighborhood. |
 |
 |
moon-jee chewa an-yee pama da wa-soo ma-TSa-lo-lee ga-me-da lam-ba-too a oon-goo-war nan |
 |
Munji cewa anyi fama da wasu matsaloli gameda lambatu a unguwar nan |
 |
 |
Do you have indoor plumbing? |
 |
 |
koona daa TSa-reen hanyaar roowaa na chee-ken geedaje? |
 |
Kuna da tsarin hanyar ruwa na cikin gidaje? |
 |
 |
Do you have any problems with your plumbing? |
 |
 |
koona da wa-soo ma-TSa-lo-lee da han-yo-yeen-koo na roowa? |
 |
Kuna da wasu matsaloli da hanyoyinku na ruwa? |
 |
 |
Does your toilet work? |
 |
 |
woo-reen ba-ha-yahr-koo yana ay-kee da kyau? |
 |
Wurin bahayarku yana aiki da kyau? |
 |
 |
How many toilets do you have in the house? |
 |
 |
woo-ra-ren bah ha-yah na-wah kookey dasoo a gee-dan? |
 |
Wuraren bahaya nawa kuke da su a gidan? |
 |
 |
Do you have a septic tank? |
 |
 |
kana da tah-kin roo-wa mai ka-war da na-jasa? |
 |
Kana da tankin ruwa mai kawarda najasa? |
 |
 |
Is there anyone who can fix your sewer? |
 |
 |
akwey wan-da zah-ee ee-yah gya-rah moo-koo lam-ba-too? |
 |
Akwai wanda zai iya gyara muku lambatu? |
 |
 |
Have you contacted anyone regarding this problem? If so who? |
 |
 |
akwey wan-da ka toon-tooba ga-me-da wan-nan ma-TSa-la? en akwey, waney ney? |
 |
Akwai wanda ka tuntuba gameda wannan matsala? In akwai, wane ne? |
 |
 |
When did you contact them? |
 |
 |
yau-she kooka yee magana dasoo? |
 |
Yaushe kuka yi magana da su? |
 |
 |
I will report this higher up and see if there is something we can do to fix the sewage problem. |
 |
 |
zan kai ma-ga-nar a sa-ma moo ga-nee ko akwey aben-da za-ayee a ma-gan-chey ma-TSa-lar wan-nan lam-ba-toon |
 |
Zan kai maganar a sama, mu gani ko akwai abinda zaa'yi a magance matsalar wannan lambatun |
 |
 |
We will contact the sewage company and find out what is being done to correct the problem. |
 |
 |
zamoo toon-too-bee kam-pa-nen lam-ba-toon don moo jee aben da sookey na shawo kan ma-TSa-lar |
 |
Zamu tuntubi kamfanin lambatun don mu ji abinda suke na shawo kan matsalar |
 |