 |
How many radios and TVs are in this area? |
 |
 |
akwa-too-nan re-dee-yo da tele-bee-jen nawa ney a yan-ken nan? |
 |
Akwatunan rediyo da telebijin nawa ne a yankin nan? |
 |
 |
Do you have a radio station in this area? |
 |
 |
akwey gee-dan re-dee-yo a yan-ken nan? |
 |
Akwai gidan rediyo a yankin nan? |
 |
 |
Do you have a TV station in the area? |
 |
 |
akwey ta-shar tele-bee-jen a yan-ken nan? |
 |
Akwai tashar telebijin a yankin nan? |
 |
 |
Do you have a public announcement system? |
 |
 |
kuna da han-yar yee wah mu-ta-ney shey-la? |
 |
Kuna da hanyar yi wa mutane shela? |
 |
 |
Where do you post announcements? |
 |
 |
a eena kukee man-na sanar-wah? |
 |
A ina kuke manna sanarwa? |
 |
 |
Is there a local newspaper? |
 |
 |
akwey ja-ree-dar da akey bu-gah-wah a nahn? |
 |
Akwai jaridar da ake bugawa a nan? |
 |
 |
Is there a news agency representative nearby? |
 |
 |
akwey wa-nee wa-kee-lee nah kam-pa-nen deel-la-chen la-ba-roo dakey nan koo-sa? |
 |
Akwai wani wakili na kamfanin dillacin labaru dake nan kusa? |
 |
 |
Is there an information center? |
 |
 |
akwey wata chee-bee-yar la-ba-ray? |
 |
Akwai wata cibiyar labarai? |
 |
 |
Do you receive fliers? |
 |
 |
koona kar-bar ta-kar-doon sa-nar-wa na pee-laya? |
 |
Kuna karbar takardun sanarwa na filaya? |
 |
 |
Who distribute the fliers? |
 |
 |
wa yakey raba ta-kar-doon pee-la-yar? |
 |
Wa yake raba takardun filayar? |
 |