|
Who now occupies your farm? |
|
|
yan-zoo wa yakey zawney a gonar taka? |
|
Yanzu wa yake zaune a gonar taka? |
|
|
Have you talked with them? |
|
|
kayee ma-gana da-soo? |
|
Kayi magana da su? |
|
|
Do you have documentation? |
|
|
kana da wa-soo ta-kar-doon shey-dah? |
|
Kana da wasu takardun sheda? |
|
|
Do you think it's dangerous? |
|
|
kana jen aben na da ha-TSa-ree? |
|
Kana jin abin na da hatsari? |
|
|
I will contact the appropriate authorities to investigate this matter. |
|
|
zan toon-too-Bee hoo-koo-mo-men da aben ya shapah don soo ben-chee-ke lama-ren |
|
Zan tuntuɓi hukumomin da abin ya shafa don su binciki lamarin |
|
|
Please know we will assist you. |
|
|
moona son ka san chewa za-moo tai-maka maka |
|
Muna son ka san cewa zamu taimaka maka |
|
|
You must allow the local authorities to conduct their investigation. |
|
|
doley ka Kya-le hu-koo-mo-mee soo gooda-nar-da ben-chee-ken-soo |
|
Dole ka ƙyale hukumomi su gudanarda bincikensu |
|
|
You must go to the base and speak with an interpreter. |
|
|
doley kajee san-sa-nee kayee ma-gana da mai ta-pen-ta |
|
Dole kaje sansani, kayi magana da mai tafinta |
|
|
The name of the owner |
|
|
soo-nan mai aben |
|
Sunan mai abin |
|
|
The name of the property |
|
|
soo-nan doo-kee-yar |
|
Sunanan dukiyar |
|
|
Location of the property |
|
|
woo-reen da doo-kee-yar takey |
|
Wurin da dukiyar take |
|
|
Present use of the property |
|
|
yad-da akey an-pah-nee da doo-kee-yar a yan-zoo |
|
Yadda ake anfani da dukiyar a yanzu |
|
|
What is the condition of the property? |
|
|
waney ha-lee doo-kee-yar takey chee-kee a yan-zoo? |
|
Wane hali dukiyar take ciki a yanzu? |
|
|
Who has the title? |
|
|
wa yakey ree-Key da ta-kar-dar mal-la-kar woo-reen? |
|
Wa yake riƙe da takardar mallakar wurin? |
|