 |
Put your hands on the steering wheel and do not move them. |
 |
 |
Dora han-nah-yen-ka kan see-tah-reen mota, koo-ma kada ka yee wa-nee moTSee da-soo |
 |
Ɗora hannayenka kan sitarin mota, kuma kada ka yi wani motsi da su |
 |
 |
You are breaking the curfew. |
 |
 |
ka karya dokar hana pee-tah |
 |
Ka karya dokar hana fita |
 |
 |
You were speeding. |
 |
 |
kana goo doo ney |
 |
Kana gudu ne |
 |
 |
The curfew is in effect. |
 |
 |
dokar hana pee tah ta para ay-kee |
 |
Dokar hana fita ta fara aiki |
 |
 |
Did you know there is a curfew? |
 |
 |
ka san chey-wa an kapa do-kahr hana pee-tah? |
 |
Kan san cewa an kafa dokar hana fita? |
 |
 |
The streets are not safe right now. |
 |
 |
ba kwan-chee-yar han-ka-lee yan-zoo a kan tee-too-nan |
 |
Ba kwanciyar hankali yanzu a kan titunan |
 |
 |
We will escort you to your relatives. |
 |
 |
za-moo ra-kah kaa zoo-wah wajen dan-geenka |
 |
Zamu raka ka zuwa wajen danginka |
 |
 |
The police station will give you information about curfew. |
 |
 |
opee-shen Yan-san-dah zai baka ba-ya-nee gamey-da do-kahr hana pee-tar |
 |
Opishin 'yansanda zai baka bayani gameda dokar hana fitar |
 |
 |
Turn off the engine. |
 |
 |
ka-shey in-jen den |
 |
Kashe injin din |
 |
 |
Get out of your vehicle. |
 |
 |
pee-to daga mo-tahr-ka |
 |
Fito daga motarka |
 |
 |
May I see your ID, please? |
 |
 |
ko zaka noo-na men ta-kar-doon-ka na shay-da, don al-lah? |
 |
Ko zaka nuna min takardunka na sheda, don Allah? |
 |
 |
Where are you going? |
 |
 |
ee-nah zaka je? |
 |
Ina zaka je? |
 |
 |
Are you carrying any weapons? |
 |
 |
ka-nah Daw-key da wa-soo ma-ka-mai? |
 |
Kana ɗauke da wasu makamai? |
 |
 |
How much money are you carrying? |
 |
 |
koo-Di nawa ney a goon-kah? |
 |
Kuɗɗi nawa ne a gunka? |
 |
 |
Who gave you the money? |
 |
 |
wa ya baka koo-Den? |
 |
Wa ya baka kuɗɗin? |
 |
 |
Do you have a gun under the seat? |
 |
 |
ka ajee-ye wata ben-dee-ga Kar-Ka-shen koo-jera? |
 |
Ka ajiye wata bindiga ƙarƙashin kujera? |
 |
 |
Are you hiding anything illegal? |
 |
 |
kana da wah-nee aboo na haram da ka Boye? |
 |
Kana da wani abu na haram da ka ɓoye? |
 |
 |
Since you broke the law, we have to arrest you. |
 |
 |
toon-da kah kar-ya do-kah doley moo kah-ma ka |
 |
Tunda ka karya doka, dole mu kama ka |
 |
 |
We have to take you to the police station. |
 |
 |
doley moo kay-ka chah-jee-opes |
 |
Dole mu kai ka chaji-opis |
 |
 |
You will ride with us to the police station. |
 |
 |
za-moo ta-pee da kai chah-jee-opes chee-ken mota |
 |
Zamu tafi da kai chaji-opis cikin mota |
 |