 |
Do you understand this language? |
 |
 |
kanaah ga-ney har-shen? |
 |
Kana gane harshen? |
 |
 |
We are here to help you. |
 |
 |
moon zow ney don moo tay-makey ka |
 |
Mun zo ne don mu taimake ka |
 |
 |
I do not understand your language. |
 |
 |
ba-na jen yah-renka |
 |
Bana jin yarenka |
 |
 |
There is no one available who speaks this language. |
 |
 |
bah wanda key jen yah-ren a nan |
 |
Ba wanda ke jin yaren a nan |
 |
 |
Try to answer my questions with "yes" or "no." |
 |
 |
yee Ko-Ka-ree ka amsa men tam-ba-yow-yeena da "eh" ko "ah ah" |
 |
Yi ƙoƙari ka amsa min tambayoyina da "eh" ko "a'a" |
 |