|
Are you having pain? |
|
|
kanah jen chee-yow ney? |
|
Kana jin ciyo ne? |
|
|
Where are you having pain? |
|
|
a eena kakey jen chee-yon? |
|
A ina kake jin ciyon? |
|
|
Is the pain here? |
|
|
a nan ka-key jen chee-yon? |
|
A nan kake jin ciyon? |
|
|
Does anything make the pain better? |
|
|
akwey aben-da zay sa chee-yon ya ragey maka? |
|
Akwai abinda zai sa ciyon ya rage maka? |
|
|
Does anything make the pain worse? |
|
|
akwey aben-da key sa chee-yon ya Kah-roo? |
|
Akwai abinda ke sa ciyon ya ƙaru? |
|
|
Did the pain start today? |
|
|
a yau ka pah-ra jen chee-yon ney? |
|
A yau ka fara jin ciyon ne? |
|
|
How many days have you had the pain? |
|
|
yanzoo kwa-nah nawah key nan toon-da ka para jen chee-yon? |
|
Yanzu kwana nawa ke nan tunda ka fara jin ciyon? |
|
|
Describe the pain on a scale from 1 to 10. |
|
|
mee ney ney mee-zah-neen chee-yon, een aben ka aw-na shee ney daga Daya zoowa gwo-ma |
|
Mine ne mizanin ciyo, in abin ka auna shi ne daga ɗaya zuwa goma |
|
|
10 is the worst possible pain, and 1 is no pain at all. |
|
|
gwo-ma shee-ney chee-yo ma-pee moo-nee, Daya koo-ma ba chey-yo ko kaDan |
|
Goma shine ciyo mafi muni, ɗaya kuma ba ciyo ko kaɗan |
|
|
Hold up the number of fingers. |
|
|
noo-na man yawan ya-TSoo |
|
Nuna man yawan yatsu |
|
|
What is the main problem? |
|
|
mee ney ney ba-bar maTSalar? |
|
Mine ne babbar matsalar? |
|
|
How long have you had the pain? |
|
|
toon yaw-shey ka-key jen chee-yon? |
|
Tun yaushe kake jin ciyon? |
|
|
Show me where the pain started. |
|
|
noo-na men eenda ka para jen chee-yon |
|
Nuna min inda ka fara jin ciyon |
|
|
Does the pain go to the back? |
|
|
chee-yon yana kay-wa har ba-ya? |
|
Ciyon yana kaiwa har baya? |
|
|
Does the pain go to the testicles? |
|
|
chee-yon yana kay ga goh-lah-ye? |
|
Ciyon yana kai ga golaye? |
|
|
Does this pain go to the groin? |
|
|
chee-yon yah kay ga Kwan-Kwaso? |
|
Ciyon ya kai ga ƙwanƙwaso? |
|
|
Is this a sharp pain? |
|
|
zwo-geen may za-pee ney ay-noon? |
|
Zogin mai zafi ne ainun? |
|
|
Is this a dull pain? |
|
|
chee-yon na zoo-goom ney? |
|
Ciyon na zugum ne? |
|
|
Is this a cramping pain? |
|
|
chee-yon na Daw-rey-war jee-kee ney? |
|
Ciyon na ɗaurewar jiki ne? |
|
|
Is this a constant pain? |
|
|
za-pen chee-yon bah may chan-jah-wa baney? |
|
Zafin ciyon ba mai chanjawa bane? |
|
|
Is this an intermittent pain? |
|
|
wan-nan chee-yow ney dakey zoowa yanah dah-wo-wa? |
|
Wannan ciyo ne dake zuwa yana dawowa? |
|
|
Is this a mild pain? |
|
|
chee-yon may saw-kee ney? |
|
Ciyon mai sauki ne? |
|
|
Is this a moderate pain? |
|
|
chee-yon maTSa-kay-chee ney? |
|
Ciyon matsakaici ne? |
|
|
Is this a severe pain? |
|
|
chee-yon may ra-Da-Dee ney? |
|
Ciyon mai raɗaɗi ne? |
|
|
Is this the worst pain you ever had? |
|
|
wan-nan shee-ney chee-yow ma-pee ra-DaDee da ka taBa jee a dook ra-yoo-warka? |
|
Wannan shine ciyo mafi raɗaɗi da ka taɓa ji a duk rayuwarka? |
|
|
Is there anything that relieves the pain symptom? |
|
|
akwey wanee abenda key saw-wa-Ka za-pen chee-yon? |
|
Akwai wani abinda ke sawwaƙa zafin ciyon? |
|
|
Is there anything that worsens the pain symptom? |
|
|
akwey wanee abenda key moo-nanta chee-yon? |
|
Akwai wani abinda ke munanta ciyon? |
|
|
Have you seen a doctor or anyone about this? |
|
|
kah taBa zoowa woo-reen lee-kee-ta ko wanee kan wan-nan? |
|
Ka taɓa zuwa wurin likita ko wani kan wannan? |
|
|
What medicines are you taking? |
|
|
waDan-ney eereen mah-goon-goon-na kakey an-pah-nee da soo? |
|
Waɗanne irin magungunna kake anfani da su? |
|
|
Are you experiencing fevers? |
|
|
kanah sa-moon zaz-za-Bee? |
|
Kana samun zazzaɓi? |
|
|
Are you experiencing chills? |
|
|
kanah jen san-yee a jee-ken-ka? |
|
Kana jin sanyi a jikinka? |
|
|
Are you experiencing nausea? |
|
|
kanah jen ta-shen zoo-chee-yah? |
|
Kana jin tashin zuciya? |
|
|
Are you experiencing vomiting? |
|
|
kanah jen amay a yanzoo? |
|
Kana jin amai a yanzu? |
|
|
Are you experiencing diarrhea? |
|
|
kanah pah-ma da zah-wo? |
|
Kana fama da zawo? |
|
|
Are you experiencing loss of appetite? |
|
|
kana jen kamar kana Kya-mar aben-chee? |
|
Kana jin kamar kana ƙyamar abinci? |
|
|
Are you experiencing headaches? |
|
|
kanah pah-ma da yawan chee-yon kay? |
|
Kana fama da yawan ciyon kai? |
|
|
Are you experiencing visual disturbances? |
|
|
kanah da wata maTSala da ga-neen-ka? |
|
Kana da wata matsala da ganinka? |
|
|
Are you experiencing numbness or tingling? |
|
|
kanah jen moo-too-war gaBar jee-kee? |
|
Kana jin mutuwar gaɓar jiki? |
|
|
Are you experiencing bleeding by mouth or rectum? |
|
|
jee-nee yana pee-tar maka ta bah-kee ko doo-boo-ra? |
|
Jini yana fitar maka ta baki ko dubura? |
|