 |
Did the nausea start today? |
 |
 |
a yaw ney ka pa-rah jen ta-shen zoo-chee-yar? |
 |
A yau ne ka fara jin tashin zuciyar? |
 |
 |
How many days have you had the nausea? |
 |
 |
yanzoo kwa-na nawa toon-da ka para jen ta-shen zoo-chee-yar? |
 |
Yanzu kwana nawa tunda ka fara jin tashin zuciyar? |
 |
 |
Have you been vomiting? |
 |
 |
ka yee ta amay da yawa? |
 |
Ka yi ta amai da yawa? |
 |
 |
Is there any blood in your vomit? |
 |
 |
akwey jee-nee chee-ken aman na-kah? |
 |
Akwai jini cikin aman naka? |
 |
 |
Is there any black color in your vomit? |
 |
 |
akwey wanee ba-Keen law-nee a chee-ken aman na-ka? |
 |
Akwai wani baƙin launi a cikin aman naka? |
 |