|
Do you have pain in this joint I'm touching? |
|
|
kana jen chee-yow a wan-nan maga-men da nakey taBa-wa yanzoo? |
|
Kana jin ciyo a wannan magamin da nake taɓawa yanzu? |
|
|
Do you have pain in any other joint? |
|
|
kana pah-ma da chee-yow a wata magamar ta daban? |
|
Kana fama da ciyo a wata magamar ta daban? |
|
|
Which joint hurts the most? |
|
|
wachey magama chey ta-pee da-moon-ka? |
|
Wace magama ce tafi damunka? |
|
|
Do you have pain in this muscle I'm touching? |
|
|
kana jen wanee za-pee a wan-nan TSokar da nakey taBah-wa? |
|
Kana jin wani zafi a wannan tsokar da nake taɓawa? |
|
|
Do you have pain in any other muscle? |
|
|
akwey wata TSoka dakey maka chee-yow? |
|
Akwai wata tsoka dake maka ciyo? |
|
|
Where is the muscle pain? |
|
|
eena TSokan yakey chee-yow? |
|
Ina tsokan yake ciyo? |
|
|
Is this muscle cramping? |
|
|
wan-nan TSokan ta Daw-rey ney? |
|
Wannan tsokan ta ɗaure ne? |
|
|
Have you ever had any broken bones? |
|
|
ka taBa karey-wa? |
|
Ka taɓa karewa? |
|
|
What bones have you broken? |
|
|
waDan-ney Kasoo-soo-wa ney suka taBa karey-wa? |
|
Waɗanne ƙasusuwa ne suka taɓa karewa? |
|
|
Does it hurt when I do this? |
|
|
da za-pee een na-yee haka? |
|
Da zafi in nayi haka? |
|
|
Do this. |
|
|
kayee haka |
|
Kayi haka |
|
|
You need an X-ray of your bone. |
|
|
akwey boo-ka-tar a Daw-kee hoton Ka-sheenka |
|
Akwai bukatar a ɗauki hoton ƙashinka |
|
|
I will examine the X-ray and tell you what I see. |
|
|
zan dooba hoton, een gaya maka aben-da na ga-nee |
|
Zan duba hoton, in gaya maka abinda na gani |
|
|
The bone is broken here. |
|
|
Kashen yah karey a nan |
|
Ƙashin ya kare a nan |
|
|
The bone is not broken here. |
|
|
a nan, Kashen bay kar-ye ba |
|
A nan, ƙashin bai kare ba |
|
|
You need a cast to help the bone heal. |
|
|
kana boo-ka-tar matan-karee don Kashen ya war-key |
|
Kana bukatar matankari don ƙashin ya warke |
|
|
Do not remove the cast. |
|
|
kada ka taBa chee-rey matan-karen |
|
Kada ka taɓa cire matankarin |
|
|
Do not get the cast wet. |
|
|
kada ka baree matan-karen ya jee-Key |
|
Kada ka bari matankarin ya jike |
|
|
You need a splint to help the injury heal. |
|
|
kana boo-ka-tar Karan Do-ree don raw-neen naka ya war-key |
|
Kana bukatar ƙaran ɗori don raunin naka ya warke |
|
|
You may take the splint off to clean yourself. |
|
|
kana eeya chee-rey Karan Do-reen don ka TSabta-chey kanka |
|
Kana iya cire ƙaran ɗorin don ka tsabtace kanka |
|
|
The splint must be replaced after you have cleaned yourself. |
|
|
bayan kah gama TSabta-chey kanka, dow-ley a chan-ja karan Do-reen |
|
Bayan ka gama tsabtace kanka, dole a chanja karan ɗorin |
|
|
You need a metal plate and screws to help the healing of your bone. |
|
|
kana boo-ka-tar pay-pan Kar-pey da Koo-sow-shee don Kashenka ya war-key |
|
Kana bukatar faifan ƙarfe da ƙusoshi don ƙashinka ya warke |
|
|
We need to take you to the Operating Room to perform an operation on you. |
|
|
zah moo kay ka Da-keen tee-yah-ta don moo yee maka ay-kee |
|
Zamu kai ka ɗakin tiyata don muyi maka aiki |
|