 |
Do you have any chest pain or tightness? |
 |
 |
kana jen wanee chee-yow ko maTSee a Keer-jen-ka? |
 |
Kana jin wani ciyo ko matsi a ƙirjinka? |
 |
 |
Are you having trouble trying to breathe? |
 |
 |
kana sa-moon ma-TSala wajen sha-Kar eeska? |
 |
Kana samun matsala wajen shaƙar iska? |
 |
 |
Do you have chest pain over your entire chest? |
 |
 |
kana jen chee-yow ney a ko eena chee-ken Keer-jen-ka? |
 |
Kana jin ciyo ne a ko ina cikin ƙirjinka? |
 |
 |
Do you have pain from your chest into your arm? |
 |
 |
kana jen chee-yow daga keer-jen-Ka zoowa ga dam-TSen-ka? |
 |
Kana jin ciyo daga kirjinƙa zuwa ga damtsenka? |
 |
 |
Have you had this type of chest pain before? |
 |
 |
ka taBa sa-moon eereen wan-nan chee-yon Keer-jee a chan ba-ya? |
 |
Ka taɓa samun irin wannan ciyon ƙirji a can baya? |
 |
 |
Do you feel light-headed with the chest pain? |
 |
 |
kana jen kamar jee-ree tana son ka-mah ka sabow-da wan-nan chee-yon na Keer-jee? |
 |
Kana jin kamar jiri tana son kama ka saboda wannan ciyon na ƙirji? |
 |
 |
Do you sweat with the chest pain? |
 |
 |
kana goo-mee low-ka-cheenda kakey pah-ma da chee-yon Keer-jee? |
 |
Kana gumi lokacinda kake fama da ciyon ƙirji? |
 |
 |
This heart pill may give you a headache. |
 |
 |
wan-nan Kwa-yar mah-ga-neen zoo-chee-yah tana eeya sa-ka chee-yon kay |
 |
Wannan ƙwayar maganin zuciya tana iya sa ka ciyon kai |
 |
 |
This will go under your tongue. |
 |
 |
wan-nan zay bee ta Kar-Ka-shen har-shen-ka ney |
 |
Wannan zai bi ta ƙarƙashin harshenka ne |
 |
 |
Chew this and swallow it. |
 |
 |
taw-na wan-nan, san-nan ka haDee-ye shee |
 |
Tauna wannan, sannan ka haɗiye shi |
 |