 |
Is your vision clear in both eyes? |
 |
 |
kana ga-nee so-say a dooka eedah-noon-ka bee-yoo? |
 |
Kana gani sosai a duka idanunka biyu? |
 |
 |
Which eye has a new problem? |
 |
 |
waney eedow ney yakey da sa-boo-war maTSala? |
 |
Wane ido ne yake da sabuwar matsala? |
 |
 |
Do you see my fingers? |
 |
 |
kana ga-neen ya-TSoo-na? |
 |
Kana ganin yatsuna? |
 |
 |
Are they clear? |
 |
 |
soon peeta so-say? |
 |
Sun fita sosai? |
 |
 |
How many fingers do you see right now? |
 |
 |
ya-TSoo nawa ka-key ganee a yanzoo? |
 |
Yatsu nawa kake gani a yanzu? |
 |
 |
I am going to be looking into your eyes with this. |
 |
 |
zan yee an-pa-nee da wan-nan wajen doo-ba eedon-ka |
 |
Zan yi anfani da wannan wajen duba idonka |
 |
 |
Keep your head still. |
 |
 |
kada ka moTSa kanka |
 |
Kada ka motsa kanka |
 |
 |
Look straight ahead and focus on an object. |
 |
 |
doo-bee gaban-ka, eedon-ka akan aben |
 |
Dubi gabanka, idonka akan abin |
 |
 |
While I am looking into your eyes, continue to focus on that object. |
 |
 |
ka chee gaba da kal-lon aben ya-yeenda nakey dooba eedon-ka |
 |
Kaci gaba da kallon abin yayinda nake duba idonka |
 |
 |
I am going to put some drops into your eye. |
 |
 |
zan Deega maka wanee mah-ga-nee a chee-ken eedon-ka |
 |
Zan ɗiga maka wani magani a cikin idonka |
 |