|
Can I do anything to help you? |
|
|
akwey abenda zan eeya yee don een tay-maka maka? |
|
Akwai abinda zan iya yi don in taimaka maka? |
|
|
Come with me. |
|
|
bee-yow nee |
|
Biyo ni |
|
|
I will try not to hurt you. |
|
|
zan yee Ko-Ka-ree don kada een jee maka chee-yow |
|
Zanyi ƙoƙari don kada in ij maka ciyo |
|
|
I am going to lift you. |
|
|
zan Daw-key ka sama |
|
Zan ɗauke ka sama |
|
|
I am going to put a needle in your arm to give you medication. |
|
|
zan sah maka al-loo-ra a danTSen-ka don sah maka mah-ga-nee |
|
Zan sa maka allura a dantsenka don sa maka magani |
|
|
I will help you undress. |
|
|
zan tay-makey ka chee-rey too-pa |
|
Zan taimake ka cire tufa |
|
|
Put the gown on. |
|
|
saka ree-gar |
|
Saka rigar |
|
|
Put your arms around my shoulders. |
|
|
Dow-ra han-na-yenka kan ka-pa-Doo-na |
|
Ɗora hannayenka kan kafaɗuna |
|
|
This medicine will take the pain away. |
|
|
wan-nan mah-ga-neen zay kawar da zow-gen |
|
Wannan maganin zai kawarda zogin |
|
|
This will help you feel better. |
|
|
wan-nan zay sa ka sa-mee saw-kee |
|
Wannan zai sa ka sami sauki |
|