|
|
|
Be quiet. |
|
|
yee shee-roo |
|
Yi shiru |
|
|
Come with me. |
|
|
bee-yow nee |
|
Biyo ni |
|
|
Describe it with gestures. |
|
|
yee an-pah-nee da jee-keen-ka, ka bay-yana men aben |
|
Yi anfani da jikinka, ka bayyana min abin |
|
|
Do not get excited. |
|
|
kada kayee zoo-moo-Dee |
|
Kada kayi zumuɗi |
|
|
Do what I ask. |
|
|
kayee abenda na-chey |
|
Kayi abinda nacce |
|
|
Do you mean "no"? |
|
|
kana noo-pen "ah ah"? |
|
Kana nufin "a'a"? |
|
|
Do you mean "yes"? |
|
|
kana noo-pen "eh"? |
|
Kana nufin "eh"? |
|
|
Hold up the number of fingers. |
|
|
noo-na yawan da ya-TSoon-ka |
|
Nuna yawan da yatsunka |
|
|
I will get an interpreter. |
|
|
zan ney-mow ta-pen-ta |
|
Zan nemo tafinta |
|
|
Is this it? |
|
|
shee key nan? |
|
Shi ke nan? |
|
|
No. |
|
|
ah ah |
|
A'a |
|
|
Point to it. |
|
|
noo-na shee |
|
Nuna shi |
|
|
Relax. |
|
|
ka naTSoo |
|
Ka natsu |
|
|
Show me. |
|
|
noo-na men |
|
Nuna min |
|
|
Squeeze my hand once for "yes." |
|
|
een kana son ka-chey "eh", ma-TSa han-noo-na saw Daya |
|
In kana son kace "eh", matsa hannuna sau ɗaya |
|
|
Squeeze my hand twice for "no." |
|
|
een kana son ka-chey "ah ah", ma-TSa han-noo-na saw bee-yoo |
|
In kana son kace "a'a", matsa hannuna sau biyu |
|
|
Write your answer here. |
|
|
roo-boo-ta amsarka a nan |
|
Rubuta amsarka a nan |
|
|
Yes. |
|
|
eh |
|
Eh |
|
|
I know first aid. |
|
|
na san han-yow-yeen bah-da ah-ga-jen gag-gawa na par-kow |
|
Na san hanyoyin bada agajin gaggawa na farko |
|
|
Don't move. |
|
|
kada ka moTSa |
|
Kada ka motsa |
|
|
We need to move you. |
|
|
moona son moo Daw-key ka daga nan |
|
Muna son mu ɗauke ka daga nan |
|
|
I need to clean your wounds. |
|
|
zan wan-key raw-nook-kanka |
|
Zan wanke raunukkanka |
|
|
I am here to help you. |
|
|
nah zow ney don een tay-ma-key ka |
|
Nazo ne don in taimake ka |
|
|
|
|