 |
Everything will be done to make you feel better again. |
 |
 |
zah a yee dook abenda ya kama-ta don tabat-tar da kah sa-mee la-pee-yah |
 |
Za'ayi duk abinda ya kamata don tabattarda ka sami lafiya |
 |
 |
You are only slightly wounded. |
 |
 |
raw-neen-ka ba-ya da yawa |
 |
Rauninka baya da yawa |
 |
 |
You will soon be up again. |
 |
 |
nan ba-da daDey-wa ba, zah ka mee-Key |
 |
Nan bada daɗewa ba, zaka miƙe |
 |
 |
Your condition is serious, but you will get better. |
 |
 |
kanah chee-ken ha-lee may woo-ya am-ma zah ka war-key |
 |
Kana cikin hali mai wuya amma zaka warke |
 |
 |
You will get better if you let us take care of you. |
 |
 |
zah ka pee sa-moon saw-Kee eedan kah ba-ree moon koola da kay |
 |
Zaka fi samun sauƙi idan ka bari mun kula da kai |
 |
 |
You are seriously hurt. |
 |
 |
kah-jee moom-moo-nan raw-nee |
 |
Kaji mummunan rauni |
 |
 |
You are seriously ill. |
 |
 |
ra-shen la-pee-yarka may TSa-na-nee chey |
 |
Rashin lafiyarka mai tsanani ce |
 |
 |
It will probably take a long time for you to get better. |
 |
 |
watah-Keela zah-a daDey ka-pen ka war-key |
 |
Watakila za'a daɗe kafin ka warke |
 |
 |
The surgery was successful. |
 |
 |
anyee na-sa-rar ay-keen tee-yah-tar |
 |
Anyi nasarar aikin tiyatar |
 |
 |
We were able to help you. |
 |
 |
moon sa-mee na-sa-rar tay-ma-konka |
 |
Mun sami nasarar taimakonka |
 |
 |
We had to remove this. |
 |
 |
dow-ley say da mooka chee-ree wan-nan |
 |
Dole sai da muka cire wannan |
 |
 |
We tried, but we could not save this. |
 |
 |
moon yee eeya Ko-Ka-reen-moo am-ma moon kah-sa chey-tow wan-nan |
 |
Munyi iya ƙoƙarinmu amma mun kasa ceto wannan |
 |
 |
You were hurt very badly. |
 |
 |
an jee maka raw-nee so-say |
 |
An ji maka rauni sosai |
 |
 |
You will be fine. |
 |
 |
zah ka mee-Key garaw |
 |
Zaka miƙe garau |
 |
 |
You will need time to heal. |
 |
 |
zah ka boo-kah-chee low-kacheen war-key-wa |
 |
Zaka bukaci lokacin warkewa |
 |
 |
We will arrange for your transport back to your country. |
 |
 |
za-moo sheer-ya soo-poo-reen may-dah ka Ka-sarka ta asalee |
 |
Zamu shirya sufurin maida ka ƙasarka ta asali |
 |
 |
We will send you to another place. |
 |
 |
zah moo ay-ka ka wanee wooree na daban |
 |
Zamu aika ka wani wuri na daban |
 |
 |
You need more care. |
 |
 |
kanah boo-ka-tar a Kara koola da kay |
 |
Kana bukatar a ƙara kula da kai |
 |
 |
You will return to your Unit when you are better. |
 |
 |
zah ka kow-ma wa Koon-gee-yarka in kah war-key |
 |
Zaka koma wa ƙungiyarka in ka warke |
 |
 |
I will be back soon. |
 |
 |
zan dah-wo ba-da daDewa ba |
 |
Zan dawo bada daɗewa ba |
 |
 |
I will check back later to see how you are doing. |
 |
 |
zan toon-to-Bey ka daga ba-ya don sa-neen yad-da ka-key |
 |
Zan tuntuɓe ka daga baya don sanin yadda kake |
 |
 |
Return tomorrow so we can be sure you get better. |
 |
 |
ka dah-wo go-bey don moo tabat-tar kana sa-moon saw-kee |
 |
Ka dawo gobe don mu tabattar kana samun sauki |
 |
 |
Return in one week so we can be sure you get better. |
 |
 |
ka dah-wo chee-ken ma-kow gooda don moo tabat-tar kana sa-moon saw-kee |
 |
Ka dawo cikin mako guda don mu tabattar kana samun sauki |
 |