|
|
|
I need to give you some medicine. |
|
|
zan bah-ka wanee mah-ganee |
|
Zan baka wani magani |
|
|
This medicine is for pain. |
|
|
mah-ga-nen ra-gey jen zwo-gee ney |
|
Maganin rage jin zogi ne |
|
|
This medicine will fight infection. |
|
|
mah-ga-nen zay hana kah-moo-wa da choot-took-ka |
|
Maganin zai hana kamuwa da cuttutukka |
|
|
Avoid alcohol while taking medicine. |
|
|
ka Kaw-ra-chey-wa gee-yah ya-yeenda kakey shan wan-nan mah-ga-nen |
|
Ka ƙauracewa giya yayinda kake shan wannan maganin |
|
|
Take until finished. |
|
|
ayee an-pah-nee da shee har say yah Kah-rey |
|
A yi anfani da shi har sai ya ƙare |
|
|
Take with food. |
|
|
shah ta-rey da aben-chee |
|
Sha tare da abinci |
|
|
Take on an empty stomach (one hour before or two hours after a meal). |
|
|
kada ka shah da aben-chee, ka sha (kamar awah Daya ka-pen chen aben-chee ko kooma awa bee-yoo ba-yan chen aben-chee) |
|
Kada ka sha da abinci, ka sha kamar (awa ɗaya kafin cin abinci ko kuma awa biyu bayan cin abinci) |
|
|
Drink plenty of fluids. |
|
|
ka shah ka-yan roowa da yawa |
|
Ka sha kayan ruwa da yawa |
|
|
Avoid taking at the same time as dairy products. |
|
|
kada a shah low-ka-chee Daya da ka-yan ma-dara |
|
Kada a sha lokaci ɗaya da kayan madara |
|
|
This medicine may change the color of urine or stool. |
|
|
wan-nan mah-ga-neen na eeya saw-ya law-neen pee-TSa-ree ko ka-shee |
|
Wannan maganin na iya sauya launin fitsari ko kashi |
|
|
Avoid sunlight. |
|
|
goo-je-wa hasken ra-nah |
|
Gujewa hasken rana |
|
|
Shake well. |
|
|
kar-kaDa so-say |
|
Karkaɗa sosai |
|
|
Refrigerate (do not freeze). |
|
|
ka sa chee-ken peer-jeen (am-ma kada ka baree ya das-Karey) |
|
Ka sa cikin firijin (amma kada ka bari ya dasƙare) |
|
|
May cause heat injury. |
|
|
yana eeya sa a Kow-ney |
|
Yana iya sa a ƙone |
|
|
May cause drowsiness (avoid using dangerous machinery). |
|
|
yana eeya sa gyangya-Dee (a goo-je-wa too-Ka dook wasoo aboo-boo-wa ma-soo een-jeen ma-soo ha-TSa-ree) |
|
Yana iya sa gyangyaɗi (a gujewa tuka duk wasu abubuwa masu injin masu hatsari) |
|
|
Take by mouth. |
|
|
shah ta bah-kee |
|
Sha ta baki |
|
|
Place drops in affected ear. |
|
|
zooba mah-ga-neen chee-ken koon-nen dakey chee-yow |
|
Zuba maganin cikin kunnen dake ciyo |
|
|
Inject subcutaneously. |
|
|
sow-ka chee-ken pa-tah |
|
Soka cikin fata |
|
|
Unwrap and insert one suppository rectally. |
|
|
kwan-chey, ka choo-sa Daya chee-ken doo-boo-ra |
|
Kwance, ka cusa ɗaya cikin dubura |
|
|
Spray in nose. |
|
|
pey-sa chee-ken han-chee |
|
Fesa cikin hanci |
|
|
Inhale by mouth. |
|
|
shah-Ka ta chee-ken bah-kee |
|
Shaƙa ta cikin baki |
|
|
Insert vaginally. |
|
|
choo-sa chee-ken al-aw-rar mah-ta |
|
Cusa cikin al'aurar mata |
|
|
Place in affected eye. |
|
|
saka a chee-ken eedon dakey chee-yow |
|
Saka a cikin idon dake ciyo |
|
|
Apply to skin. |
|
|
shah-pah ga jee-kee |
|
Shafa ga jiki |
|
|
Allow to dissolve under tongue without swallowing (sublingual). |
|
|
Kya-ley shee ya nar-key a Kar-Ka-shen har-shey bah ta-rey da ha-Dee-yewa ba |
|
Ƙyale shi ya narke a ƙarƙashin harshe ba tareda haɗiyewa ba |
|
|
Tablet |
|
|
Kwa-yah |
|
Ƙwaya |
|
|
Capsule |
|
|
Kap-sow |
|
Kafso |
|
|
Teaspoonful |
|
|
chee-ken Kara-men chow-ka-lee |
|
Chikin ƙramin cokali |
|
|
Ounce |
|
|
ow-zah |
|
Oza |
|
|
Puff |
|
|
shah-Kah-wa |
|
Shaƙawa |
|
|
Spray |
|
|
pey-shee |
|
Feshi |
|
|
Patch |
|
|
man-nah-wa |
|
Mannawa |
|
|
Drop |
|
|
dee-gah-wa |
|
Digawa |
|
|
Suppository |
|
|
mah-ga-neen da akey sanya-wa doo-boo-ra |
|
Maganin da ake sanyawa dubura |
|
|
Once daily |
|
|
saw Daya a ko-wachey ra-na |
|
Sau ɗaya a kowace rana |
|
|
Twice daily |
|
|
saw bee-yoo a ko-wachey ra-na |
|
Sau biyu a kowace rana |
|
|
Three times daily |
|
|
saw ouk-kou a ko-wachey ra-na |
|
Sau ukku a kowace rana |
|
|
Four times daily |
|
|
saw hoo-Doo a ko-wachey ra-na |
|
Sau huɗu a kowace rana |
|
|
Five times daily |
|
|
saw bee-yar a ko-wachey ra-na |
|
Sau biyar a kowace rana |
|
|
Every twelve hours |
|
|
ko-waney sah-ow-ee gwo-ma shah bee-yoo |
|
Kowane sa'oi goma sha biyu |
|
|
Every eight hours |
|
|
ko-waney sah-ow-ee ta-kwas |
|
Kowane sa'oi takwas |
|
|
Every four hours |
|
|
ko-waney sah-ow-ee hoo-Doo |
|
Kowane sa'oi huɗu |
|
|
Every two hours |
|
|
ko-waney sah-ow-ee bee-yoo |
|
Kowane sa'oi biyu |
|
|
Every hour |
|
|
ko-wachey sah-ah Daya |
|
Kowace sa'a ɗaya |
|
|
Every morning |
|
|
kool-loom da sa-pey |
|
Kullum da safe |
|
|
Every night |
|
|
kool-loom da darey |
|
Kullum da dare |
|
|
For one week |
|
|
na TSawon ma-kow goo-da |
|
Na tsawon mako guda |
|
|
For one month |
|
|
na TSawon watah goo-da |
|
Na tsawon wata guda |
|
|
Today |
|
|
yaw |
|
Yau |
|
|
Now |
|
|
yanzoo |
|
Yanzu |
|
|
Tomorrow |
|
|
go-bey |
|
Gobe |
|
|
As needed |
|
|
een boo-ka-ta tah kah-ma |
|
In bukata ta kama |
|
|
Pain |
|
|
chee-yow |
|
Ciyo |
|
|
Fever |
|
|
zaz-za-Bee |
|
Zazzaɓi |
|
|
Infection |
|
|
kah-moo-wa da choo-tah |
|
Kamuwa da cuta |
|
|
Difficulty breathing |
|
|
wahalar sha-Kar eeska |
|
Wahalar shaƙar iska |
|
|
Blood pressure |
|
|
hau-hawan jee-nee |
|
Hauhawan jini |
|
|
High cholesterol |
|
|
kee-TSen jee-nee may yawa |
|
Kitsen jini mai yawa |
|
|
Allergies |
|
|
aboo-boo-wan da jee-kee bay karBa ba |
|
Abubuwan da jiki bai karɓa ba |
|
|
Allergic reaction |
|
|
kah-moo-wah da ra-shen la-pee-yah sabow-da chee, shah ko taBa wanee abenda jee-kee bay karBa ba |
|
Kamuwa da rashin lafiya saboda ci, sha ko taɓa wani abinda jiki bai karɓa ba |
|
|
Upset stomach, nausea, vomiting |
|
|
chee-yon chee-kee, ta-shen zoo-chee-yah, amay |
|
Ciyon ciki, tashin zuciya, amai |
|
|
Depression, sadness |
|
|
Bah-chen ray, baKeen chee-kee |
|
Ɓacin rai, baƙin ciki |
|
|
Congestion |
|
|
tow-shey-wah |
|
Toshewa |
|
|
Cough |
|
|
tah-ree |
|
Tari |
|
|
Chest pressure |
|
|
dan-ney-war Keer-jee |
|
Dannewar ƙirji |
|
|
Seizure |
|
|
par-pah-Dee-yah |
|
Farfaɗiya |
|
|
Insomnia |
|
|
ra-shen eeya bar-chee |
|
Rashin iya barci |
|
|
Discard remainder when finished. |
|
|
yee jee-pa da saw-ran ba-yan gah-mawa |
|
Yi jifa da sauran bayan gamawa |
|
|
Apply a thin layer to skin. |
|
|
shah-pah kaDan ga jee-kee |
|
Shafa kaɗan ga jiki |
|
|
Do you understand? |
|
|
kah gah-ney? |
|
Ka gane? |
|
|
1 |
|
|
Daya |
|
Ɗaya |
|
|
2 |
|
|
bee-yoo |
|
Biyu |
|
|
3 |
|
|
ouk-kou |
|
Ukku |
|
|
4 |
|
|
hoo-Doo |
|
Huɗu |
|
|
5 |
|
|
bee-yar |
|
Biyar |
|
|
6 |
|
|
shee-da |
|
Shida |
|
|
7 |
|
|
ba-kwey |
|
Bakwai |
|
|
8 |
|
|
ta-kwas |
|
Takwas |
|
|
9 |
|
|
tara-h |
|
Tara |
|
|
10 |
|
|
gwo-mah |
|
Goma |
|
|
11 |
|
|
gwo-ma shah Daya |
|
Goma sha ɗaya |
|
|
12 |
|
|
gwo-ma shah bee-yoo |
|
Goma sha biyu |
|
|
13 |
|
|
gwo-ma shah ouk-kou |
|
Goma sha ukku |
|
|
14 |
|
|
gwo-ma shah hoo-Doo |
|
Goma sha huɗu |
|
|
15 |
|
|
gwo-ma shah bee-yar |
|
Goma sha biyar |
|
|
16 |
|
|
gwo-ma shah shee-da |
|
Goma sha shida |
|
|
17 |
|
|
gwo-ma shah ba-kwey |
|
Goma sha bakwai |
|
|
18 |
|
|
gwo-ma shah ta-kwas |
|
Goma sha takwas |
|
|
19 |
|
|
gwo-ma shah tara-h |
|
Goma sha tara |
|
|
20 |
|
|
aashee-reen |
|
Ashirin |
|
|
30 |
|
|
talah-teen |
|
Talatin |
|
|
40 |
|
|
arba-een |
|
Arba'in |
|
|
50 |
|
|
ham-seen |
|
Hamsin |
|
|
60 |
|
|
seet-teen |
|
Sittin |
|
|
70 |
|
|
saba-een |
|
Saba'in |
|
|
80 |
|
|
tamah-neen |
|
Tamanin |
|
|
90 |
|
|
chas-een |
|
Cas'in |
|
|
100 |
|
|
Daree |
|
Ɗari |
|
|
500 |
|
|
Daree bee-yar |
|
Ɗari biyar |
|
|
1,000 |
|
|
doo-boo |
|
Dubu |
|
|
10,000 |
|
|
doo-boo gow-ma |
|
Dubu goma |
|
|
100,000 |
|
|
doo-boo Daree |
|
Dubu ɗari |
|
|
1,000,000 |
|
|
meel-yan Daya |
|
Milyan ɗaya |
|
|
|
|