 |
What is your given name? |
 |
 |
mee ney ney zanan-nen soo-nanka? |
 |
Mine ne zanannen sunanka? |
 |
 |
What is your family name? |
 |
 |
mee ney ney soo-nan eeyah-leenka? |
 |
Mine ne sunan iyalinka? |
 |
 |
What is your nationality? |
 |
 |
kay Dan wachey Kasa ne? |
 |
Kai ɗan wace ƙasa ne? |
 |
 |
What country were you born in? |
 |
 |
a wachey Kasa aka hay-pey ka? |
 |
A wace ƙasa aka haife ka? |
 |
 |
How old are you? |
 |
 |
shey-ka-roonka nawa a doo-niyah? |
 |
Shekarunka nawa a duniya? |
 |
 |
Do you have an identity card? |
 |
 |
kana da ka-teen shey-dah? |
 |
Kana da katin sheda? |
 |
 |
Show me your identification. |
 |
 |
noo-na men takar-doon-ka na shey-dah |
 |
Nuna min takardunka na sheda |
 |
 |
Do you have any bad reactions to medications? |
 |
 |
ma-goon-goon-na soona yee maka waney ay-bee een ka sha soo? |
 |
Magungunna suna yi maka wani aibi in ka sha su? |
 |
 |
What is the name of the medication that causes bad reactions? |
 |
 |
mee ney ney soo-nan ma-gah-neen dakey maka aybee een ka sha shee? |
 |
Mine ne sunan maganin da ke maka aibi in ka sha shi? |
 |
 |
Do you have any allergies to medicines? |
 |
 |
shan wasoo ma-goon-goon-na na jan-yow maka wata rashen la-pee-yah? |
 |
Shan wasu magungunna na janyo maka wata rashin lafiya? |
 |