|
We must examine you carefully. |
|
|
dow-ley moo doo-ba ka da kew |
|
Dole mu duba ka da kyau |
|
|
We will try to not hurt you further. |
|
|
za-moo yee Ko-Ka-ree don kada moo Kara maka chee-yow |
|
Zamuyi ƙoƙari don kada mu ƙara maka ciyo |
|
|
This will help protect you. |
|
|
wan-nan zay tay-maka wajen kah-rey ka |
|
Wannan zai taimaka wajen kare ka |
|
|
Do exactly what we ask. |
|
|
kayee aben-da mooka chey kaway |
|
Kayi abinda muka ce kawai |
|
|
Keep your head very still. |
|
|
kada ka mow-TSa kanka |
|
Kada ka motsa kanka |
|
|
Show me where it hurts worst. |
|
|
noo-na men eenda ka-pee jen chee-yow ma-pee TSana-nee |
|
Nuna min inda kafi jin ciyo mafi tsanani |
|
|
Does this hurt? |
|
|
wan-nan na yee maka chee-yow? |
|
Wannan na yi maka ciyo? |
|
|
Move all of your fingers. |
|
|
kayee mow-TSee da dook-kan ya-TSoon-ka |
|
Kayi motsi da dukkan yatsunka |
|
|
Move all of your toes. |
|
|
kayee mow-TSee da dook-kan yah-TSoo-nka na Ka-pah |
|
Kayi motsi da dukkan yatsunka na ƙafa |
|
|
Open your eyes. |
|
|
boo-Dey eedah-noonka |
|
Buɗe idanunka |
|
|
Push against me. |
|
|
too-rah nee |
|
Tura ni |
|
|
You will feel better soon. |
|
|
ba za ah daDey ba, zah-ka war-key |
|
Ba za'a daɗe ba, zaka warke |
|
|
You must stay here. |
|
|
dow-ley ka zaw-na a nan |
|
Dole ka zauna a nan |
|
|
When did you have your last meal? |
|
|
yaw-shey ka-chee aben-chee na Kar-shey? |
|
Yaushe kaci abinci na ƙarshe? |
|
|
When was your last bowel movement? |
|
|
yaw-she ney chee-keenka ya yee moor-Dah-wa ta Kar-shey? |
|
Yaushe ne cikinka yayi murɗawa ta ƙarshe? |
|