 |
If we do not operate, you may die. |
 |
 |
eedan bamoo yee ay-keen tee-yah-ta ba, zah-ka eeya moo-too-wa |
 |
Idan bamu yi aikin tiyata ba, zaka iya mutuwa |
 |
 |
If we do not operate, you may lose this. |
 |
 |
eedan bamoo yee ay-keen tee-yah-ta ba, zah-ka eeya rasa wan-nan |
 |
Idan bamuyi aikin tiyata ba, zaka iya rasa wannan |
 |
 |
The operation is dangerous, but it is the only way to help you. |
 |
 |
ay-keen tee-yah-tar yanah da haTSaree am-ma kooma eeta kaDay chey han-yar da zah a eeya tay-makonka |
 |
Aikin tiyatar yana da hatsari amma kuma ita kaɗai ce hanyar da za'a iya taimakonka |
 |
 |
Do you understand that you need this surgery? |
 |
 |
ka pa-heem-chee chey-wa kana boo-ka-tar ayee maka wan-nan ay-keen tee-yah-tar? |
 |
Ka fahimci cewa kana bukatar ayi maka wannan aikin tiyatar? |
 |
 |
We will operate very carefully. |
 |
 |
za-moo yee ay-keen tee-yah-tar a han-ka-lee chee-ken naTSoo-wa |
 |
Zamuyi aikin tiyatar a hankali cikin natsuwa |
 |
 |
We want your permission before we operate on you. |
 |
 |
moona boo-ka-tar eez-neen-ka ka-pen moo-yee maka tee-yah-ta |
 |
Muna bukatar izninka kafin muyi maka tiyata |
 |
 |
May we operate on you? |
 |
 |
ka yarda moo yee maka ay-keen tee-yah-ta? |
 |
Ka yarda muyi maka aikin tiyata? |
 |
 |
We will begin the operation as soon as we can. |
 |
 |
za-moo pa-rah ay-keen nan ba-da da-Dewa ba |
 |
Zamu fara aikin nan bada daɗewa ba |
 |
 |
This medicine will make you sleep. |
 |
 |
wan-nan mah-ga-neen zay sa kayee bar-chee |
 |
Wannan maganin zai sa kayi barci |
 |
 |
Have you had any surgeries? |
 |
 |
an taBa yee maka ay-keen tee-yah-ta? |
 |
An taɓa yi maka aikin tiyata? |
 |