 |
You have been hurt. |
 |
 |
an jee maka chee-yow |
 |
Anji maka ciyo |
 |
 |
We are all working to help you. |
 |
 |
dook-kan-moo moona son moo tay-ma-key ka ney |
 |
Dukkanmu muna son mu taimake ka ne |
 |
 |
Help us take care of you. |
 |
 |
ka tay-ma-key moo don moo eeya koola da kay da kew |
 |
Ka taimake mu don mu iya kula da kai da kyau |
 |
 |
We have to remove your clothes. |
 |
 |
dow-ley moo chee-rey too-panka |
 |
Dole mu cire tufanka |
 |
 |
Do you have any bad reactions to any medicine? |
 |
 |
akwey wanee mah-ga-neen da een ka shah shee, zay yee maka ay-bee? |
 |
Akwai wani maganin da in ka sha shi, zai yi maka aibi? |
 |
 |
Have you eaten food in the past six hours? |
 |
 |
ka-chee wani aben-chee a chee-ken awo-wee sheed-da da soo-ka gabata? |
 |
Kaci wani abinci a cikin awowi shidda da suka gabata? |
 |
 |
Is this injury from a landmine? |
 |
 |
nah-kee-yar da aka beez-ney chey ta-yee maka wan-nan raw-nee? |
 |
Nakiyar da aka bizne ce tayi maka wannan rauni? |
 |
 |
Were you shot? |
 |
 |
an har-bey ka ney? |
 |
An harbe ka ne? |
 |
 |
Is this from a knife? |
 |
 |
woo-Ka chey tayee wan-nan? |
 |
Wuƙa ce tayi wannan? |
 |
 |
Is this from a rock? |
 |
 |
wan-nan daga wanee doo-TSey ney? |
 |
Wannan daga wani dutse ne? |
 |
 |
Is this from a vehicle crash? |
 |
 |
wan-nan daga haTSa-reen mow-ta ney? |
 |
Wannan daga hatsarin mota ne? |
 |
 |
Did a person do this to you? |
 |
 |
wanee moo-toom ney ya yee maka wan-nan? |
 |
Wani mutum ne yayi maka wannan? |
 |
 |
Did you lose consciousness after this happened? |
 |
 |
kah soo-ma bayan pah-roo-war wan-nan? |
 |
Ka suma bayan faruwar wannan? |
 |
 |
Did you lose more than this much blood? |
 |
 |
jee-neen da kah rasa ya-pee haka yawa? |
 |
Jinin da ka rasa ya fi haka yawa? |
 |
 |
Point to all the parts of your body that hurt. |
 |
 |
noo-na men dook-kan sas-san jee-keenka dakey chee-yow |
 |
Nuna min dukkan sassan jikinka da ke ciyo |
 |