|
This will help you. |
|
|
wan-nan zay tay-ma-key ka |
|
Wannan zai taimake ka |
|
|
I have to put a small needle in you here. |
|
|
dow-ley een saka maka al-loo-ra a nan |
|
Dole in saka maka allura a nan |
|
|
We need to give you fluid. |
|
|
moona son moo saka maka wanee roo-wa roo-wa |
|
Muna son mu saka maka wani ruwa-ruwa |
|
|
We need to give you blood. |
|
|
moona boo-ka-tar moo ba-ka jee-nee |
|
Muna bukatar mu baka jini |
|
|
I need to put a tube into your throat. |
|
|
zan saka maka row-ba a chee-ken maKow-garow |
|
Zan saka maka roba a cikin maƙogaro |
|
|
This tube will help you breathe better. |
|
|
wan-nan row-bar zata saw-wa-Ka-maka shah-Kar eeska |
|
Wannan robar zata sawwaƙa maka shaƙar iska |
|
|
This tube may feel uncomfortable. |
|
|
Kee-la ba zah ka jee da-Deen row-bar ba |
|
Ƙila ba zaka ji daɗin robar ba |
|
|
I need to put a tube through your nose to your stomach. |
|
|
zan saka maka row-ba ta han-cheen-ka zoowa chee-ken-ka |
|
Zan saka maka roba ta hancinka zuwa cikinka |
|
|
You need to swallow while I put this tube in your nose. |
|
|
ka reen-Ka yeen ha-Deeya ya-yeenda nakey sa maka wan-nan row-bar a han-chee |
|
Ka rinƙa yin haɗiya yayinda nake sa maka wannan robar a hanci |
|
|
Drink this while I gently place the tube into your nose. |
|
|
ka shah wan-nan ya-yeen-da, a han-ka-lee, nakey saka maka row-ba a han-chee |
|
Ka sha wannan yayinda, a hankali, nake saka maka roba a hanci |
|
|
This tube will drain your stomach. |
|
|
wan-nan tee-yon row-ba zay pee-tow da dook aben-cheen dakey chee-ken-ka |
|
Wannan tiyon roba zai fito da duk abincin dake cikinka |
|
|
I have to put a small tube into your neck to give you fluid. |
|
|
zan saka maka tee-yow Kara-mee ta chee-ken woo-yanka don ba-ka roowa |
|
Zan saka maka tiyo ƙarami ta cikin wuyanka don baka ruwa |
|
|
I need to put a tube in your chest. |
|
|
eena son een saka maka row-ba a chee-ken Keer-jeenka |
|
Ina son in saka maka roba a cikin ƙirjinka |
|
|
This needle will release the air from your chest. |
|
|
wan-nan al-loo-rar za-ta sa eeska ya pee-ta daga chee-ken Keer-jeenka |
|
Wannan allurar zata sa iska ya fita daga cikin ƙirjinka |
|
|
This will help your burns. |
|
|
wan-nan zay tay-maka wajen saw-wa-Ka Kow-ney-war da ka-yee |
|
Wannan zai taimaka wajen sawwaƙa ƙonewar da kayi |
|
|
I need to cut your skin. |
|
|
zan yankee pa-tarka |
|
Zan yanki fatarka |
|
|
We have to restrain you for your safety. |
|
|
dow-ley moo Daw-rey ka sabow-da kada kajee chee-yow |
|
Dole mu ɗaure ka saboda kada kaji ciyo |
|
|
You have been burned by a chemical. |
|
|
wata gooba chey ta Kwo-nah ka so-say |
|
Wata guba ce ta ƙona ka sosai |
|
|
We need to wash the chemicals from your skin. |
|
|
dow-ley moo wan-key goobar dakey jee-keen-ka |
|
Dole mu wanke gubar dake jikinka |
|
|
You will need to be completely washed. |
|
|
dow-ley say an wan-key ka saray |
|
Dole sai an wanke ka sarai |
|
|
Hold this dressing and apply pressure. |
|
|
ka Ree-Key wan-nan ban-de-jen, ka dan-na da kew |
|
Ka riƙe wannan bandejin, ka danna da kyau |
|
|
I need to splint your arm. |
|
|
zan yee maka Dow-ree a ha-noon-nka |
|
Zanyi maka ɗori a hannunka |
|
|
I need to splint your leg. |
|
|
zan yee maka Dow-ree a Kapar-ka |
|
Zan yi maka ɗori a ƙafarka |
|
|
I am applying a tourniquet to stop the bleeding. |
|
|
eena an-pah-nee da ma-Daw-ree don TSayda yow-yon jee-nee |
|
Ina anfani da maɗauri don tsaida yoyon jini |
|