 |
Have you urinated today? |
 |
 |
ka-yee pee-TSa-ree yaw koowa? |
 |
Kayi fitsari yau kuwa? |
 |
 |
Does your bladder feel full? |
 |
 |
kana jen mapee-TSa-rarka ta chee-ka ma-Keel? |
 |
Kana jin mafitsararka ta cika maƙil? |
 |
 |
Do you have problems starting to urinate? |
 |
 |
kana da wata ma-TSala eedan ka-jeh wajen soma pee-TSa-ree? |
 |
Kana da wata matsala idan kaje wajen soma fitsari? |
 |
 |
Do you have an urge to urinate but are unable to pass urine? |
 |
 |
kana son ka-yee pee-TSa-ree am-ma kooma ba-ka eeya yee? |
 |
Kana son kayi fitsari amma kuma baka iya yi? |
 |
 |
Do you have any pain with urination? |
 |
 |
kanah jen wanee chee-yow in ka-jeh pee-TSa-ree? |
 |
Kana jin wani ciyo in kaje fitsari? |
 |
 |
Urinate into this container. |
 |
 |
kayee pee-TSa-ree a chee-ken wan-nan kwa-non |
 |
Kayi fitsari a cikin wannan kwanon |
 |
 |
You need a tube in your bladder. |
 |
 |
kana boo-ka-tar a saka maka tee-yow a mapee-TSa-rarka |
 |
Kana bukatar a saka maka tiyo a mafitsararka |
 |
 |
I am going to insert a tube into your bladder to drain urine. |
 |
 |
zan saka maka row-ba a chee-ken mapee-TSa-ra don pee-tow da pee-TSa-reen dakey chee-kee |
 |
Zan saka maka roba a cikin mafitsara don fito da fitsarin dake ciki |
 |
 |
This tube will empty the urine from your bladder. |
 |
 |
wan-nan row-bar zata pee-tar da pee-TSa-reen dakey chee-ken mapee-TSa-rarka |
 |
Wannan robar zata fitarda fitsarin dake cikin mafitsararka |
 |
 |
This tube will feel uncomfortable in you. |
 |
 |
ba za-ka jee da-Deen zama da wan-nan row-ba a chee-ken jee-keen-ka ba |
 |
Ba zaka ji daɗin zama da wanan roba a cikin jikinka ba |
 |