 |
You must stay in this room. |
 |
 |
dow-ley ka zaw-na a wan-nan Dah-kee |
 |
Dole ka zauna a wannan ɗaki |
 |
 |
You must not smoke. |
 |
 |
lal-ley ka goo-je-wa shan ta-bah see-gah-ree |
 |
Lalle ka gujewa shan taba sigari |
 |
 |
We have to cut your hair off here. |
 |
 |
za-moo as-key ga-shen-ka daga nan |
 |
Zamu aske gashinka daga nan |
 |
 |
You may get up to go to the toilet. |
 |
 |
kanah eeya ta-shee kajey ba-yan geeda |
 |
Kana iya tashi kaje bayan gida |
 |
 |
We cannot give you anything to eat or drink. |
 |
 |
ba za-moo eeya bah ka kow-may na chee ko shah ba |
 |
Ba zamu iya baka komai na ci ko sha ba |
 |