 |
Maintain the speed at 5 knots! |
 |
 |
kar ka wooche goodoon notee mil beeyaar a awah Daya! |
 |
Kar ka wuce gudun noti-mil 5 a awa ɗaya! |
 |
 |
Go 180 degrees now! |
 |
 |
jooyah deegeeree daree da tamanen yanzoo! |
 |
Juya digiri 180 (Dari da tamanin) yanzu! |
 |
 |
What is the cargo? |
 |
 |
waney eereen kayaa ney? |
 |
Wane irin kaya ne? |
 |
 |
Where is the main office? |
 |
 |
eena bab-ban opishen yakey? |
 |
Ina babban opishin yake? |
 |
 |
Where is the port? |
 |
 |
eenah tashar jeera-gen roowaa takey? |
 |
Ina tashar jiragen ruwa take? |
 |