 |
|
 |
Do you speak English? |
 |
 |
kanah jen too-ran-chen eengee-lee-shee? |
 |
Kana jin turancin Ingilishi? |
 |
 |
Do you have ___? |
 |
 |
kana da ___? |
 |
Kana da ___? |
 |
 |
Where are the weapons? |
 |
 |
eenah maka-maan? |
 |
Ina makaman? |
 |
 |
Do you have weapons of mass destruction? |
 |
 |
kana da maka-man Kaarey dangee? |
 |
Kana da makaman ƙare dangi? |
 |
 |
Do you have ammunition? |
 |
 |
kana da al-baroo-shee? |
 |
Kana da albarushi? |
 |
 |
How many others? |
 |
 |
sawran, soo nawa ney? |
 |
Sauran, su nawa ne? |
 |
 |
Do you have water? |
 |
 |
kana daa roowa? |
 |
Kana da ruwa? |
 |
 |
Where is the hide out? |
 |
 |
eenah ney wooreen Boyon? |
 |
Ina ne wurin ɓoyon? |
 |
 |
What is your job? |
 |
 |
waney aykee kakey yee? |
 |
Wane aiki kake yi? |
 |
 |
Where are the POWs? |
 |
 |
inaa pursoo-noneen yaKen sookey? |
 |
Ina fursunonin yaƙin suke? |
 |
 |
To which cell do you belong? |
 |
 |
a wanee dakin koorkoo-koo kakey? |
 |
A wani dakin kurkuku kake? |
 |
 |
Do you have an ID card? |
 |
 |
kana da katin shey-dah? |
 |
Kana da katin sheda? |
 |
 |
Who are you? |
 |
 |
kai waney neh? |
 |
Kai wane ne? |
 |
 |
Who is the leader? |
 |
 |
waney neh shoo-gaban? |
 |
Wane ne shugaban? |
 |
 |
Who is the captain? |
 |
 |
waney neh kyaf-ten? |
 |
Wane ne Kyaftin? |
 |
 |
Who is in charge? |
 |
 |
wayeh may eekoh? |
 |
Waye mai iko? |
 |
|
|
 |