 |
Please wait for an interpreter. |
 |
 |
don al-lah, ka jeera tapenta |
 |
Don Allah, ka jira tafinta |
 |
 |
Please turn off your camera. |
 |
 |
don al-lah, kashey kyama-rar-ka |
 |
Don Allah, kashe kyamararka |
 |
 |
Please turn off your recorder. |
 |
 |
don al-lah, kashey rako-dar-ka |
 |
Don Allah, kashe rakodarka |
 |
 |
Here is a copy of our ground rules. |
 |
 |
ga kopen Ka-eedo-jen-moo |
 |
Ga kofen ƙa'idojinmu |
 |
 |
Sign here if you agree to follow the ground rules. |
 |
 |
sa han-noo-a nan een ka yar-da zaka yee aikee da Ka-eedo-jen-moo |
 |
Sa hannu anan in ka yarda zaka yi aiki da ƙa'idojinmu |
 |
 |
This is not the public affairs office. |
 |
 |
wan-nan ba opee-shen hoolDa da jama-a ba-ney |
 |
Wannan ba opishin hulɗa da jama'a bane |
 |
 |
I am not an official spokesperson. |
 |
 |
nee ba mai magana da soonan hookooma ba-ney |
 |
Ni ba mai magana da sunan hukuma bane |
 |
 |
He does not wish to give an interview. |
 |
 |
baya son ayee heera da-shee |
 |
Baya son a yi hira da shi |
 |
 |
She does not wish to give an interview. |
 |
 |
bata son ayee heera da eeta |
 |
Bata son ayi hira da ita |
 |
 |
Do not take photos here. |
 |
 |
kada ka Dau-kee hotoona a nan |
 |
Kada ka ɗauki hotuna a nan |
 |
 |
Do not take videos here. |
 |
 |
kada ka Dau-kee hotoo-nan bee-dee-yo a nan |
 |
Kada ka ɗauki hotunan bidiyo a nan |
 |
 |
Do not take photos of this place. |
 |
 |
kada ka Dau-kee hoton wan-nan woo-ren |
 |
Kada ka ɗauki hoton wannan wurin |
 |
 |
Do not take videos of this place. |
 |
 |
kada ka Dau-kee hoton bee-dee-yo na wan-nan woo-ren |
 |
Kada ka ɗauki hotunan bidiyo na wannan wurin |
 |
 |
Do not take photos of this piece of equipment. |
 |
 |
kada ka Dau-kee hoton wan-nan kayan |
 |
Kada ka ɗauki hoton wannan kayan |
 |
 |
Do not take videos of this piece of equipment. |
 |
 |
kada ka Dau-kee hoton bee-dee-yo na wan-nan kayan |
 |
Kada ka ɗauki hoton bidiyo na wannan kayan |
 |
 |
You cannot enter this area now. |
 |
 |
yanzoo ba zaka eeya sheega wan-nan woo-ren ba |
 |
Yanzu ba zaka iya shiga wannan wurin ba |
 |
 |
For security reasons, I cannot address this question. |
 |
 |
sabo-da dalee-lan TSaro, ba zan eeya amsa wan-nan tam-ba-yar ba |
 |
Saboda dalilan tsaro, ba zan iya amsa wannan tambayar ba |
 |
 |
I cannot address that question until the investigation is finished. |
 |
 |
ba zan eeya amsa tam-ba-yar ba say bayan an gama ben-chee-ken da akey |
 |
Ba zan iya amsa tambayar ba sai bayan an gama binciken da ake |
 |
 |
We do not discuss personnel or equipment strength with the media. |
 |
 |
bama bada baya-nen yawan ma-aykatan ko kayan aykee ga Yan jaree-da |
 |
Bama bada bayanin yawan ma'aikata ko kayan aiki ga 'yanjarida |
 |
 |
We do not discuss future operations with the media. |
 |
 |
bama magana kan aiyoo-kan dakey gabanmoo da Yan jaree-da |
 |
Bama magana kan aiyukkan dake gabanmu da 'yanjarida |
 |
 |
We do not discuss nuclear operations with the media. |
 |
 |
bama maga-nar aiyoo-kan nookee-leeya da Yan ja-ree-da |
 |
Bama maganar aiyukkan nukiliya da 'yanjarida |
 |
 |
We do not discuss chemical operations with the media. |
 |
 |
bama zan-chen da ya sha-fee gooba da Yan jaree-da |
 |
Bama zancen da ya shafi guba da 'yanjarida |
 |
 |
We do not discuss biological operations with the media. |
 |
 |
bama maga-nar maka-mai masoo gooba da Yan jaree-da |
 |
Bama maganar makamai masu guba da 'yanjarida |
 |
 |
We do not have information on this subject. |
 |
 |
bamoo da wanee ba-ya-nee kan wan-nan ba-too |
 |
Bamu da wani bayani kan wannan batu |
 |
 |
Names cannot be released until victims' relatives are notified. |
 |
 |
ba za a eeya paDar soo-na-yen ba say bayan an sanar-da dan-gen-soo |
 |
Ba za'a iya faɗar sunayen ba sai bayan an sanarda danginsu |
 |